ALKUBUS
ALKUBUS
Alkama
Fulawa
Yist
Kanwa
Gishiri
Mai
zaki tankade garin alkama da fulawa ki hadasu waje daya ki jika yis ki saka dan gishiri ki kwaba yafi kwabin fanke tauri ki rufe zuwa ya kumburo sai ki dan disa mai da yar kanwa kiyi ta bugawa ya bugu sai ki dauko kana nan kwanuka ki shafa mai a ciki ki zuba ki turarashi ko ki zuba a leda ki kullashi kamar alala ki dafashi,za a iyaci da romo ko miyar taushe ko ta agush.

Comments
Post a Comment