GWAMNA DANKWAMBO YASHA DA KYAR A GARIN KASHERE.

ben.png



GWAMNA DANKWAMBO YASHA DA KYAR A GARIN KASHERE.

YANZU HAKA GARIN KASHERE DAKE KARAMAR HUKUMAR AKKO BA SHIGA BA FITA .

Yanzu haka Al-ummar garin kashere sun farfasa motocin gwamnan jihar Gombe Alh. Ibrahim Hassan Dankwambo da tawagarsa a lokacin da ya shiga cikin garin kashere.

Rahotanni na cewa a Ya zuwa yanzu dai an boye gwamnan a gidan sarkin kashere matasa kuma na cigaba da jifan gidan sarkin inda akayiwa jami'an soji waya saboda akwantar da tarzomar.

Dama gwamnan na Gombe yana daya daga cikin gwamnoni 'yan gaba dai gaba dai din Jonathan ya zarce a 2015

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA