FRIED CABBAGE

FRIED CABBAGE

Cabbege 1
dankali 4
karas 6
nama yadda 1 kilo
kwai 5 ko 10
maggi
albasa
soy souce
mai

zaki dafa namanki da magi da albasa da citta yadda zaiyi dandano,saiki yayyankashi kanana,saiki fere dankali da karas ki tafasasu saiki soyasu amma daban daban ki ajesu a gefe,ki yanka cabbage girman da kike so amma ya kasance da girmansa,shima ki dan tafasashi,idan ya tafasa sai ki saukeshi ki tsane,ki yanka albasa akai,saiki kawo sauran kayan da kika aje ki zuba akai ki zuba soy souce dan karin dan dano magi da curry da dan gishiri idan kinaso,saiki zuba mai a kasko kamar cokali 4 saiki juye wannan hadin a ciki kiyi ta juyawa har ya hade jikinsa zakiga kwan ya makale a jikinsu sai ki sauke zaki iyaci da lemo.

NOTE:-- Nima xanci in kiyi.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA