Yanda ZAKI CAKE

CAKE


flawa kwata
kwai 7
madara
baking powder
butter leda 1
sukari gwangwani 1
vanilla

ki zuba butter da sukari a cikin mixer su juyu sosai har su narke sai ki fasa kwannan shima ki zubashi duka a ciki yaci gaba da juyawa,ki kawo flawar da kika tankade kika sa mata baking powder kina zubawa har yayi kauri,sai ki zuba madara da vanilla ya juyu sosai,sai ki wanke gwangwanin gasa cake dinki ki shafa masa butter ki zuzzuba kullun a ciki ki gasa.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA