:, MUSHAKATA
:, MUSHAKATA
,,,wani mutum ne yasayi sabuwar
mota jeep shikenan kullum idan ya dawo daga aiki
sai ya ajiye a wani kango
da masu gadi yanabiyansu kudin gadi,to matsalar
da yake fuskanta shine kullum da safe idan yazo
sai yaga
motar babu mai a ciki bayan
kuma ya tabbata a cike ya ajiyeta, to abin yana
damun sa domin masu gadi kullum sai suyi ta
rantse rantse kan
cewa basu bane ke satar masa mai ba , shikenan
rannan sai yace sai ya kama
wanda ke masa
wannan abu bayan yazo yayi parking kamar
kullum sai ya koma kujerar baya ya kwanta yayi
lamo ,can tsakar dare sai kawai yaji ankunna
mota anata sheka gudu akan
titi amm fa bai ga kowa ba acikin motar ba can
sai yaji kwadasta yana kiran pasinja yana cewa
Istanbul,ne Ko
Alkahira, ko Afghaistan hajiya
indiya zaki je ne ko isra,ela, shikuma drir sai xuba
wuta yake can sai yaji antsaya an dauki passinja
anci gaba da
tafiya can sai yaji driver ya
juyo yacewa da kwandastan motar gaskiya yau
motar nan akwai mai da yawa saboda haka
zamuyi lodiin pasinjan
chana amma idan munje kasar iraki ka sauko da
wannan bil adaman da yake;;;;;
barci a kujerar baya ,saboda bai biya kudin mota
ba , A yanzu idan kai ne yaya xaka yi???

Comments
Post a Comment