’yan sholisho

Wasu ’yan sholisho ne suna cikin shan abinsu, sai daya ya dubi dayan ya ce: “Anya za mu shiga aljanna kuwa?” Sai dayan ya ce: “Yau ai abin taget ne. Tun da ga jama’a nan da yawa sun cika, kawai da ka faki ido sai ka rufta, kawai ka yi fuska!”

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA