Posts

Showing posts from April, 2015

AURE A MUSULUNCI

 ----AURE A MUSULUNCI----      Aure shine hada wata irin alaka tsakanin mace da namiji , wannan yana nufin hade rayuwarsu su zama daya, haka nankuma makomarsu ta zama daya.       Kowace irn al’umma akwai irin matsayin da ta bawa aure a musulunci wani dauri ne da yake halattawa ma’aurata   {mata Da miji} jin dadi a junansu ta hanyar saduwa da kuma sauran muamaloli      ALLAH (SWT) ya halicci mace daga hakarkarin namiji ya kuma sanya soyayya da tausayi a tsakaninsu (kamar yadda yagayamana a alkur’ani mai tsarki ). Wannan yana nun mana cewa alaka tsakanin mace da namiji ALLAH ne ya kulla tun fil’azal. Abin da ALLAH kuwa ya hada babu mai rabawa . wannan shine yasa a dabi’ance kowa ne namiji yana bukatar mace, haka kuma kowace mace tana bukatar namiji. Wato ko wane daya bazai iya wadatuwa dakansa ba, ya rayu shi kasai dole ne sai da wanin sa.        ALLAH (SWT) da ya sanya wannan dangatakatsakanin mace da namiji bai barsu haka nan kara zubeba , suyi ta saduwa barkatai ba tare da wani ts...

Zan tafi Lagos a keke ne domin in taya Buhari godema Yarbawa

Zan tafi Lagos a keke ne domin in taya Buhari godema Yarbawa   Wani mutum mazaunin Unguwan Hayin Malam Bello, Rigasa a jihar Kaduna mai suna Kabiru Gangarida yace shi nashi tafiyar yana so ne yayita domin ya taya zababben shugaban kasa Muhammadu Buhari nuna godiyarsa ga mutanen yankin kudu maso yamma wato Yarbawa saboda irin gudunmawar da suka ba Buhari a zaben da ya wuc ... e. Wani Jigo dan jam’iyyar APC din Kailani a garin Kaduna yace mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne zai karbeshi a garin Lagos idan har Allah ya kaishi lafiya.

amfanin man kwakwa wajen gyara jiki

Image
Ga kadan daga cikin ayyukansa: Taushin fata – Ana iya shafawa kamar man jiki a shafa a ko’ina har wuya. Man fuska – ana shafawa a zagage kwayar ido da shi yana maganin bakin da ke fitowa zagaye ido, yana kuma maganin tamushewar fata na tsufa. Kwantar da fata yayin aski – Man Kwakwa yana gyarawa masu aski, kamar maza masu yawan yin kurajen fuska, sakamakon gyaran fuska da sauransu, yana warkar da kuraje. Man goge hakora – akwai magungunan wanke baki dayawa amma wannan na daban ne ku hada man Kwakwa da ‘Baking Soda’ a gauraya don kadan a sa a ‘Brush’ a goge baki da shi. Ana shafa man Kwakwa kadan a jikin auduga a goge fuska da shi yana gagawan cire kwalliyar da ta dankare a fuskar mata. Yana hana fashewan lebe, musamman a lokacin sanyi ba. Man Kwakwa yana gyara jikin jarirai, musamman ma irin masu yin ciwon Ella din nan har cikin gashin kansu, ana ganin kokon kai yana yi kaman Amosani fari fat, to uwa ta dage da gogawa yaro man Kwakwa insha Allahu zai warke. Yana gyara gashin mata, yana...

Wasu Abubuwan Da Ake So Mutum Ya Aikata Yayin Da Wani Ya Zo Masa Da Gulma Ko Tsegumi:

Wasu Abubuwan Da Ake So Mutum Ya Aikata Yayin Da Wani Ya Zo Masa Da Gulma Ko Tsegumi: √ Kada Ka Gaskata Labarin Da Aka Zo Maka, Domin Wanda Ya Zo Da Labarin Zai Iya Zama Annamimi, Fasiki, Kuma Mai Mayar Da Alheri. √ Ka Hana Wanda Ya Kawo Maka Gulmar Ci Gaba Da Gulmar, Kuma Kayi Masa Nasiha Sannan Ka 'Kyamaci Aikata Hakan. √ Ka Nuna Masa Kaji Haushin Sa Domin ALLAH, Don ALLAH Yana Fushi Da Aikinsa, Kuma Yin Fushi Domin ALLAH Wajibi Ne. √ Kada Kayi Mummunar Zato Dangane Ga Wanda Aka Kawo Maka Gulmarsa, Domin ALLAH Ta'ala Yana Cewa:"Ya Ayyuhallazina Amanu Ijtanibu Kathiran Minal Zanni Inna Ba'ada Zanni Ithm". √ Kada Mutum Yace Zai Yi Bincike Don Gano Abin Da Aka Fada Masa Karya Ce Ko Gaskiya Ne, Domin ALLAH Ta'ala Yace:"Wala Ta Jassasu". √ Kada Mutum Ya Ci Gaba Da Labartarwa Da Wasu Abin Da Aka Kawo Masa Na Gulma, Domin Shima Sai Ya Koma Matsayin Wanda Ya Zo Masa Da Gulman. Ya ALLAH Ka Kame Harsunanmu Daga Furta Gulma AMEEEN.

YA AKE TASHIN MIJI DAGA BARCI????.....LALLE WANNAN YA KAMATA MATA MU LURA DASHI*** Sbda rashin iya tashin miji a barci yanasa miji ya tsani matarsa......

YA AKE TASHIN MIJI DAGA BARCI????.....LALLE WANNAN YA KAMATA MATA MU LURA DASHI*** Sbda rashin iya tashin miji a barci yanasa miji ya tsani matarsa...... *Tashin miji daga bacci suna dayawa *Ga daya daga ciki.....Lokacin da kika iso daf da gadonku zaki hau gadon ne a hankalii....saiki kwanta akan qirjinsa a hankali...ki komar da kanki ki kwanta...lalle tabbas zaiji numfashinki....saiki dan dago kisa bakinki daidai kunnensa kidan hura iska kadan nan take zaidan motsa yana bude idonsa sai ki sakar masa murmushi..... Saiki sakar mashi murmushi kikai vakinki anashi kiyimasa hot kss kadan saiki fara magana kamar haka dia lalle barci yai dadi sannu farincikina nazo tashinka ne dia karka makara plxz tashi muje toilet....kina magana irin ta mata masu iya sarrafata......kina gama magana saiki tashi ki riqe hannun abinki ki rakashi har toilet tabbas zai biki kamar raqumi da akala amma karki tsawaita ku wuce tacan ba ruwana lol.... Ammafa ki tabbata kinrigashi yin wanka kin akashe dauri,yana bude...

KWANKWASO YA TSALLAKE KATANGAR GIDAN SHI TA BAYA LOKACIN DA AKA KAI MASHI HARI.

KWANKWASO YA TSALLAKE KATANGAR GIDAN SHI TA BAYA LOKACIN DA AKA KAI MASHI HARI. KWAMISHINAN 'YANSANDAN KANO YA SANYA LADA GA DUK MUTUMIN DA YAYI HANYAR KAMA KWANKWASO. Yanzu haka jami'an tsaro na can suna neman babban wazirin Ibrahim Shekarau, sarkin yakin neman tazarcen Jonathan tsohon kwamishinan raya karkara na jihar Kano Hon.Musa Ilyasu Kwankwaso bayan da bincike ya tabbatar da cewa duk in da akai rikici ko yunkurin satar akwati ko kuma yan ta'adar da aka kama da makamai ranar zabe har wuri goma sha takwas a cikin jihar Kano suka tabbatar shine ya basu kudi da makamai da kayan maye don yin magudi a lokacin zabukan shugaban kasa da na gwamna a fadin jihar Kano baki daya. Da farko na samu labarin ya bi ta katangar bayan gidan shi ya tsallake yayin da jamian tsaro suka kai mashi farmaki a gidan shi dake, Gwammaja kofar ruwa. Kwatsam kuma sai na samu alert daga jaridar leadership cewa kwamishina of police na Kano ya ayyana Musa Ilyasu Kwankwaso a matsayin WANTEDwatau wanda ...

GIRKINKI SIRINKI

MERRYLAND Kayan hadi:- • Nama • Dankali • Koran tattasai • Albasa • Citta • Tafarnuwa • Kwai • Mai • Thyme • Maggi/Gishiri • Curry YADDA AKE HADAWA dafa nama da citta,Gishiri,thyme da albasa,idan ya dahu daka shi a turmi yadaku sosai,yanka Koran tattasai yankan tsaye[slice]dafa dankali,idan yadahu daka shi yayi laushi a jiye guri daya. zuba mai a kasko,zuba albasa idan tayi laushi sai a juye naman da dankali soya sama sama,zuba Koran tattasai,curry,maggi da kayan kamshi cigaba da juyawa,idan tattasan yayi laushi sauke shi yahuce. idan yahuce sai mudinka mulmulawa sannan muyi fadi dashi kamar kwandala,barbada filawa bayan an[truncated by WhatsApp] ••SHUKU-SHUKU (Coconut Cookies) * **************************** Ingredients: •Kwakwa •Kwanduwar kwai •Sugar •Flour YADDA AKEYI DaFarko zaki goge kwakwar ki da greta ki matse ruwan da tukar zaki yi amfani,daganan sai ki fasa kwai kamar guda3 a kwakwa1 da qwanduwar kadai zakiyi amfani,ki hadashi da kwakwar ki zuba suga ki juya su sosai sai ki dud...

FRUIT SALAD

FRUIT SALAD INGREDIENTS: 1=Abarba 2=Gwanda 3=Ayaba 4=Kankana 5=Lemon zaki 6=Kwakwa 7=Lemon tsamii 8=Sugar PREPARATION Zaa yanka duk kayan marmarin kanana-kanana, sai abare lemon tsamin sala-sala, sannan a cire qwallon axubar. A tara totuwar lemon da ruwan lemon a kofi, sannan a goga kwa-kwar qanana-qanana a matse lemon tsamin a kwano. Ayanka ayba kanana sai azuba acikin lemon tsamii (Yin hakan yana ayabar tayi baki). Daganan sai adafa sugar daruwa a ajiye gefe guda, sai akawo duka yankakkun kayan marmarin nan a hadasu waje guda ackin abinda ake hada "FRUIT SALAD" azuba sugar ajuyata sosae. Idan kingama wannan zaki iya baiwa mai gidanki ya more kokuma kusha tare.

[S A W]

Watarana wani almajiri yaje gidan manzon Allah S.A.W bara, gashi kuma ba wani abu da za'a bashi, sai annabi yace: da nana Aisha tabashi mayafinsa. aka baiwa almajiri ya tafi, sai yaje kasuwa yana cewa wazai sayi mayafin da annabi yabani. Nan take mutane suka taru dun sayan Mayafin,kowa yana so asayar masa to acikin mutanen akwai wani makaho sai ya umarci bawansa kuma jagoransa dayaje gida yadauko kudi domin sayan wannan mayafi kuma yace konawa almajirin ya bukata to ya bashi sannan yace inhar yasayo mayafin zai 'yantashi, bayan Bawan ya cika umarni ya kawo masa wannan mayafi, shikuma ya 'yantashi... Nantake makahon ya daga mayafin sama yana cewa ya ubangiji albarkacin wannan mayafin dakuma mai mayafin s.a.w} ka bude mini idona..?? Rufe bakinsa keda wuya sai idanuwansa suka bude, yana ganin komai bai gushe ba makahon yazo gun ma'aiki yace: yarasulillah da ni makaho ne amma nayi tawassulli da mayafinka idona yabude yanzu ga mayafinka nadawo maka dashi.! sai annabi yai mur...

SHEKARU 500 YANA BAUTAR ALLAH

SHEKARU 500 YANA BAUTAR ALLAH Mala'ika Jibreelu (as) ya bama Manzon Allah (saww) labarin wani mutum daga cikin al'ummomin da suka gabata, wanda ya bauta ma Allah tsawon shekaru dari biyar (500). Mutumin ya gida bukkarsa wacce yake ibada acikinta bisa kan Kololuwar wani dutse atsakiyar teku mai ruwan gishiri, Amma saboda ibadarsa sai Allah ya sanya wani kogin farin ruwa mai dadi yana bulbulowa daga kan dutsen domin wannan bawan Allahn yasha yayi alwala. Sannan Allah ya sanya wata bishiyar Teen (wani abu ne mai kamar baure) ta tsiro akan dutsen. kullum wannan bawan Allahn yakan tsinki 'Dan itacen guda 'daya yaci. Wannan Bawan Allahn yayi wata addu'a yana cewa "YA ALLAH KAR KA DAUKI RAINA, FACHE INA CIKIN SUJJADA". Allah ya amshi Addu'arsa, ya rasu acikin sujjadah saboda haka duk lokacin da Mala'ika Jibreelu zai sauko Qasa sai ya tarar dashi kamar yana cikin Sallah. Mala'ika Jibreelu (as) yace aranar ALKIYAMA Allah zai ce ma MALA'IKU "KU ...

how 2 wtsapp fczbk twtr bbm 4 free on airtel

here is how to whatsapp,facebook,twitter and bbm for one month with just only #100 load #100 airtel card,then dial *948# and you will receive a message that "your subscription to whatsapp was successful" then dial 123 2# and you will see 50mb. start and on your whatsapp,and you can use it to facebook,twitter and also on bbm this trick is only on airtel,we will soon post for the other

JATAU NA KYALLU

ADABI: Nazari A Kan Littafin Jatau Na Kyallu Darussan Littafin A Mizanin Rayuwa. •Sunan Littafi: Jatau Na Kyallu Wallafar Madabba’ar NNPC, An maimaita bugunsa tun daga shekarun 1970 Zuwa 1974 da 1976 da 1978 da 1980 ,da 1981 da 2011 da 2004 da kuma 2006 da 2008 da 2010. Wannan littafin ya yi suna a zamaninsa ,sai dai ni a wajena har zuwa yanzu littafi ne mai cin zamanin zamunna wato yana kunshe da darasin rayuwa mai matukar amfani, a ko yaushe mutum ya karanta zai karu, musamman ga mutane masu hangen nesa. Wannan littafin da aka rubuta a fasalin wasan kwaikwayo ya kunshi wasu siffofi masu hasko rayuwa ta zahiri mai Kamanceceniya da rayuwar yau da kullum ta wasu mutane. Mallam Jatau wani hamshakin mutun ne dan kasuwa kuma kamar malami, a gefe guda kuma bin duniya ya ke yana sheke ayarsa a bariki. Duk da cewa yana da matansa hudu na aure da kuyangun da ya gada wajen kakansa, to a bayan fage kuma ga karuwarsa Madan Jiniya wacce daga baya ta koma Kyallu, wacce a lokacin tana kan ganiyarta,...

manfetur naira 40 ko wace litter

Tsohon ministan man fetur na Nijeriya Farfessa Tamunoemi David-West yace, zababben shugaban Kasa Janar Muhammadu Buhari zai inganta rayuwar ‘yan Nijeriya ta fannoni da dama kuma zai rage farashin man fetur daga naira 87 zuwa 40 akan wacce lita. David, ya bayyana hakanne yayin da yake tattaunawa da wakilin jaridar Vanguard ya tabbatar da cewa, sabon shugaban kasar yana da kudurin zai rage farashin man fetur na Kasar.

Six Countries Turn Down Petroleum Minister Alison-Madueke’s Asylum Request, BCA Report Says

Image
Six Countries Turn Down Petroleum Minister Alison-Madueke’s Asylum Request, BCA Report Says No fewer than six countries have already refused to grant an asylum request by the Minister of Petroleum Resources, Mrs Diezani Alison- Madueke, the Business Council for Africa (BCA) said in its just- released monthly report, noting that about US$ 1 trillion is the latest estimated figure of the looting of the Nigerian treasury between 1960 and 2005 alone. The report, dated March 2015, focused extensively on Nigeria’s general elections. It said the notorious Minister, whose impunity is known to have been closely-protected by President Goodluck Jonathan, will be coming under the microscope for the first time in her Ministerial career. “Given her reputation, it comes as no surprise to learn that 6 countries have already refused to grant her asylum to live in their countries as she now wishes to leave Nigeria at the earliest possible opportunity,” it said. BCA recalled President-elect Muhammadu Buh...

Kariya Daga Illolin Kayan Kwalliyar Mata

Ko kin san akwai guba iri-iri a kayan kwalliya irin su jan-baki da hoda da sabulai da man shampoo da na kwaile fata kuwa? Guba irin wacce ake cewa sai ta taru da yawa a jini kafin ta iya kawo matsala. Misali, jan-baki an tabbatar yana da gubar dalma ta lead wadda ba ta illa farat daya sai an yi ta amfani da jan-bakin na tsawon shekaru gubar ta taru a jini kafin ta kawo matsala a lakar jijiyoyin motsi. Shi kuma man kwaye fata na bilichin zai iya kunsar gubar mercury mai sa kansar fata da ta jini da mutuwar koda idan aka dade ana amfani da su. Masana suka ce wadannan guba sukan shiga jiki ne ta kofofin fata, wasu kuma kamar na jan-baki lashe su ake su shiga baki a hadiye, wasu kuma kamar na kwalliyar ido ta kofofin fatar kasan idon suke shiga. Akwai wadanda za su ga sun sayi man shafawa ko kayan shafe-shafe masu kunshe da irin wadannan guba sun yi amfani da shi, sun ga bai musu ba, wato ko dai ya kawo kaikayin fata ko kuraje ko kumburin fatar ko ma jikin gaba-daya. Akwai kuma wadanda ba ...

Sai an sake zabe a wasu gurare a jihar Taraba da Imo kafin a tabbatar da Wanda ya lashe zaben tsakanin yan takara.

Sai an sake zabe a wasu gurare a jihar Taraba da Imo kafin a tabbatar da Wanda ya lashe zaben tsakanin yan takara. A jihar Taraba za'a sake zabe a wadansu kananan hukumomi domin samun cikakkiyar sakamakon wanda ya lashe zaben jihar. Ko mama Taraba ne na jam'iyyar APC ko kuma Darius Ishaku na jam'iyyar PDP. Yanzu dai za'ayi wannan zabubbukane cikin kwanaki talatin masu zuwa. Haka a jihar Imo, tsakanin gwamna maici Rochas Okorocha na jam'iyyar APC da Emeka Ihedioha na jam'iyyar PDP, shima can sai an sake zaben a wasu yankuna. Aisha Alhassan dai idan tasamu nasara toh lallai zata zama Mace na farko da zata zama gwamna a kasarnan. Mezakuce akan hakan?

NAMIJI

Image
Namijin daya taho tun daga lagos zuwa abuja a kafa saboda murnar buhari yaci zabe.

TALAKAN AREWA YA WAYE!

TALAKAN AREWA YA WAYE! Na dade ina jinjina wannan al'amari wlh, ganin yadda talaka ya waye lokaci guda, A jahar Kano 'yan adawa sunriqe wani abu wanda suke tunanin dashine xasu kai gwamnatin Jaar Hula qasa, Wato batun Ruguzau, A Zance na gaskiya gwamnatin jahar Kano tayi rusau dayawa kuma akwai wadanda aka rushewa gidaje batare da anbiyasu diyya ba, haka kuma akwai wadanda aka qwacewa filaye da gonakai, kawai dai idan abin baishafekaba to bazakasan da hakan ba. 'Yan adawa sunyi ta yamadidi da hakan ta yanda har sukan xiyarci wadanda abin yashafa suyi hira dasu domin duniya taji, To amma duk da hakan sai abubuwa sukaqi tafiya dai - dai da yadda 'yan adawar sukaso. Idan kaduba abinda ke faruwa ma a jahar Kaduna abin xai baka mamaki idan kaji sunan da mutanen jahar ke kiran Nasir El Rufa'i dashi, wato sukance SAI MAI RUSAU wato lokacin da yariqe ministan babban birnin kasar nan yayi qaurin suna wajen rushe gidajen da suka wanzu ba bisa Qa'ida ba. Kenan duk da ruguz...

Sakamakon Zaben gwabna na wasu LGs A kano

Sakamakon Zaben gwabna na wasu LGs A kano 1) Ungogo LG APC 56,739. PDP 14,154. 2) Tarauni LG. APC= 44,527 PDP= 17,479. 3) Gaya LG. APC= 29,410 PDP= 6,937. 4) Gwarzo LG. APC= 39,270. PDP =11,349. 5) Bebeji LG. APC= 25,946. PDP= 8,799. 6) Sumaila LG APC= 37,805. PDP= 4,725. 7) Gbsw LG APC= 25,872 PDP = 5,966 8) KIBIYA LG APC= 27,341 PDP = 5,821 9) GEZAWA APC= 30,646 PDP = 9,519 10) MAKODA APC= 23,438 PDP= 12,143 11) ROGO APC= 33,234 PDP= 9,758

KA KARANTA ANATSE Labarin wani sarki. da masallaci

KA KARANTA ANATSE !!! DARASI !!! Wata rana wani sarki yayi niyyar gina qa'saitaccen Masallaci acikin garinsa Tun ka'fin afara gini sarki yasa akasanar da mutanen garinsa cewa karda wani ko wata yataimaka da kud'i ko qarfi wajen gina wannan masallacin sarki ne kawai zai gina wannan masallacin da kud'insa koda mutanen gari sukaji haka sai kowa yaqi taimakawa da komai don gudun fushin sarki Bayan an gina masallaci sai sarki yasa aka ka'wo wani qa'ton allo aka rubuta sunanshi ajiki sannan yasa aka maqala allon ajikin masallacin don kowa yagane cewa sarki ne yagina wannan masallaci Wata rana da dad dare sai sarki ya kwanta bacci sarki yanacikin bacci ne sai yayi mafarkin wani Mala'ika ya sauko daga sama yasauka akan masallacin koda yasauka akan masallacin sai yagoge sunan sarki daga jikin allon nan da sarki yasa aka kafe ajikin masallaci sannan yarubuta sunan wata matah koda asuba tayi sai sarki yayi sauri yatura dogaransa suje suduba jikin masallaci sugani har y...

WACECE TAFI KWABA?

WACECE TAFI KWABA? 1.Mijintane ya siyo fura yace ta dama masa yana fita nonon ya zube,sai ta dama furar da koko dan kar ya gane. 2.Mijin ta ta hada ma tea kafin ya dawo aiki don kar yayi tsami ta zuba ma tea din kanwa. 3.Mijintane ya kawo kaza yace tasa a miya don tayi zaki sai ta kara da gwangwani guda na suga.? wace ce tafi kwaba?

Here is a list of things you need to teach your Child(ren) at early age:

Here is a list of things you need to teach your Child(ren) at early age: By Prof. Yahaya Dahiru 1: Warn your Girl Child Never to sit on anyone's laps no matter the situation including uncles. 2: Avoid Getting Dressed in front of your child once he/she is 2 years old. Learn to excuse them or yourself. 3. Never allow any adult refer to your child as 'my wife' or 'my husband' 4. Whenever your child goes out to play with friends make sure you look for a way to find out what kind of play they do, because young people now sexually abuse themselves. 5. Never force your child to visit any adult he or she is not comfortable with and also be observant if your child becomes too fond of a particular adult. 6. Once a very lively child suddenly becomes withdrawn you may need to patiently ask lots of questions from your child. 7. Carefully educate your grown ups about the right values of sex . If you don't, the society will teach them the wrong values. 8: It is always advisabl...

KAIKAYI YA KOMA KAN MASHEKIYA

Wata mata ce ta samo guba don ta sawa mijinta a abinci ya mutu taci gadonsa. sai ta barbada guban a miyar da mijin zai ci, bayan ta gama juya gubar a miyar maigida sai ta manta ta tsotse yatsar data juya miyar dashi saboda saba tsotse yatsa a miya da tayi ai take sai ta hau shure- shure cikinta na murdawa. tana cikin Ihu sai maigida ya shigo ya kwasheta zuwa asibiti aka kaita emergency. maigida ya ruga gida dauko kudin asibiti sai ya tarad yaransa a qasa suna ta birgima suna ihu cikinsu ya murde, ashe sun dawo makaranta suna jin yunwa sai suka ci abincin babansu don yakan basu damar su dinga daukar abincinsa suci ko baya nan idan suna jin yunwa sun dawo makaranta. haka ya kwashesu su biyu a mota zuwa asibiti aka hada da mamansu akayi treatment dinsu duk suka sami lafiya inda likita ya gano guba suka ci a abincin, wanda hakan tasa aka gane matar ce tasa gubar don ta kashe mijinta shine ya koma mata, don dai akan abin duniya kawai mai qarewa. anan ta nemi afuwar mijinta ya yafe mata sann...

SAURAYI YAFI BUDURWA SANIN KAN TSIYA

Wani saurayi ne yabi wata budurwa akan hanya yace mata yana sonta ai saurayin nan bai yi aune ba sai yaji budurwar nan ta sharareshi da mari a fuska har sai da marin yayi qara mai qarfin da yasa duk mutanen kewayen wurin suka ji duk suka waigo da sauri inda suka ji qarar, amma wuf sai saurayin nan ya 'Daga tafin hannunsa sama kamar shine ya mari budurwar sannan ya 'Daga muryarsa da qarfi yadda duk mutanen zasu ji yace wa budurwar "idan kika sake bude baki kika qara cewa kina sona sai na sake gaura maki mari fiye da wanda nayi maki yanzu" Sai duk mutanen wurin suka kalli budurwar nan suka fashe mata da dariya har suna nunata suna cewa "ihu, yarinya lalle kinsha mari akan soyayya" Sai budurwar ta dubi mutanen wurin tace "Wallahi qarya fa ya keyi, nine fa na mareshi ba shi ya mareni ba" Amma mutane ba wanda ko ya kulata, kowa sai dariya yake ta mata kuma ana ba saurayin hakuri akan ya tafi ya kyaleta hakanan don kada ya sake marinta, da-kyar aka Lalla...

YARINYA

Wata yarinya ce 'yar sarki duk saurayin da yazo neman aurenta sai ta bashi sabuwar hula mai kyau mai tsadar gaske tace yasa akansa ya gwada taga yadda yayi masa kyau shi kuma saurayin da zaran ya cire na kansa ya gwada toh sai yarinyar ta koreshi tace kar ya qara zuwa wurinta bata sonsa. Yawan yin haka tasa wasu samarin suka daina cire hular kawunansu amma duk da haka dai yarinyar korarsu takeyi har wasu suka daina amsar...

MIJI NA GARI TAKE SO KO MAI KUDI ?

Watarana wata buduwarwa tana son ta auri miji nagari sai ta tafi gurin wani malami ta ce a roka mata Allah ya bata miji nagari malamin ya ce to. Bayan kwana biyu sai buduwar ta koma wurin malamin ta ce malam ana addu'ar kuwa, har yanzu shiru fa? Malamin ya ce mata ana yi mana har yanzu ba wanda ya zo ne? Sai budurwa ta ce eh babu amma akwai wani dan acaba ya zo amma ba mu daidai ta ba. Malam ya ce to ba komai za'a cigaba da addu'a. Bayan kamar mako biyu sai budurwar nan ta koma wajen malam ta ce ita fa har yau ba biyan bukata sai malam ya ce mata ya aka yi kuma sai ta ce, to yanzu kuma wani ne ya zo a keke amma na koreshi. Sai malam ya ce wai wani irin miji kike so ne? Budurwa ta ce kamar mai gida da mota da kudi haka, kuma dan binni. Daga nan sai malam ya ce ke tashi bani wuri da munufuncinki idan har addu'a kike so ake miki to ki fito ki ce Allah ka bani miji mai kudi, ba ki tsaya kina noke-noke ba,. Mu nan idan har addu'ar miji nagari kike so to wlh in aka matsa ...

Malaman Makaranta A Nijeriya Za Su Samu Ilmi Da Gidaje Kyauta, Cewar Osinbajo

Malaman Makaranta A Nijeriya Za Su Samu Ilmi Da Gidaje Kyauta, Cewar Osinbajo Bincike ya nuna cewa malaman makarantu a Nijeriya za su samu damar karo ilmi kyauta a yayin da jam'iyyar adawa ta APC ta karbi mulki a ran 29 ga wata mai kamawa. Mataimakin zababben shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, wanda ya bayyana hakan a yayin wani taro da ya yi da kungiyar malamai ta kasa reshen jihar Lagos a yau, ya kara da cewa ci gaba da karo ilmin Malaman makaranta na daya daga cikin kudirorin gwamnatin APC don ganin ilmin ya habbaka a Nijeriya. Sannan kuma ya tabbatar da cewa za a samarwa Malaman gidajen zama kyauta.

Da Dumi Duminta: Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske sun koma Jam'iyyar APC a jihar Adamaw

Da Dumi Duminta: Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske sun koma Jam'iyyar APC a jihar Adamaw Wadansu jigajigan 'ya'yan jam'iyyar PDP sun canza sheka yau daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a jihar Adamawa. wadanda suka canza shekan sun hada da, Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske Sun baiyana hakanne bayan wata ganawa ta musamman da sukayi da zababben shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin ziyara da ya kai garin Yola yau.

HUKUNCE-HUKUNCEN ALWALA

HUKUNCE-HUKUNCEN ALWALA Gabatarwa: Alwala ibadace mai zaman kanta wacce Allah madaukakin sarki ya sahar'antata kafin gabatar da wadansu ibadu musammamma sallah, mutum yana samun cikakken ladan alwala idan ya yi ta cikakkiya, Allah madaukakin sarki ya saukar da hukunce-hukuncen alwala a cikin littafinsa mai girma alkur'ani: '' Ya ku dukkanin wadanda suka yi imani, idan kuka ta shi za ku yi sallah to ku wanke fuskokinku da hannayanku zuwa gwiwar hannu ku kuma shafa kawunanku da kafafanku zuwa idan sawu (idan kafa)…'' Suratu Ma'ida, aya ta:6. Tabbas wannan aya ta ti bayanin wajibcin alwala lokacin da za'a yi sallah, kuma ta bayyana gabban da ya zama wajibi anwanke ko kuma anshafa, sannan kuma ayar ta iya kance ko wanne mahalli, sannan kuma Ma'aikin Allah –Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya bayyana siffar yadda alwalar take da maganarsa da kuma aikinsa bayanin da yake gamsasshan bayani. Ka sani lalle ita wannan alwala tanada falala da kuma s...

ABUBUWAN DAKE KARYA ALWALA

ABUBUWAN DAKE KARYA ALWALA Shinfida: Lalle wannan babi yana da matukar muhimmanci, domin bayan da kasan alwala to ya kamata kasan abin da ke warwareta, akan haka ya ka yiwa kanka hukunci idan zaka yi sallah ko abinda dole sai da alwala ake yinsa, saboda haka yana da matukar kyau mu kula da wadannan hukunce-hukunce. Allah ya yi mana jagora. Abubuwan da suke bata alwala sunkasu kashi biyu; Hadasi da Sababinsa. Abin nufi anan shine, akwai abinda shi karankan sa yake bata alwala to wannan shi ake kira Hadasi (Al'ahdaas). Akwai kuma wanda shi karankan sa bai warware alwala amma zai kai ka ga abinda yake warware alwalar to wannan shi ake kira, Sabuban Hadasi (Asbabul Ahdas). To shi hadasin wato abinda yake karya alwala da karankansa, abubuwane guda shidane, hudu daga cikinsu suna fitane ta gaba, sune kuma; Fitsari, Maziyyi, Wadiyyi da kuma Maniyyi. Wadannan idan suka faru ko dayansu ya faru to tsarki kawai za'a yi a sake alwala in banda maniyyi, Wanda shi maniyyi bayan ya bata alwala...

FARILLAN SALLAH

FARILLAN SALLAH Shinfida: Ita sallah ibadace mai matukar mhimmanci da kuma girma a wurin Ubangiji mai girma da daukaka, saboda haka ya zama wajibi akan kowanne mutum daga cikin mu ya kyautata wannan sallah ta hanyar cika farillanta da kuma sunnoninta da mustahabbanta. Farillan Sallah: Idan akace wannan abun farillane to dole ka aikata shi, rashin aikatashi zai janyo matsala a wannan ibadar. Idan ake farillan sallah to anan nufin abubuwa masu matsayi na farko a cikin sallah ta yadda rashin aikata wannan farilla yana zama sanadiyyar rugujewar sallar mutum, kenan ya zama wajibi mu san wadannan farillai da kuma yadda ake aikata su a cikin sallah, domin su ko kabali da ba'adi ba'a yi musu, wadannan farillai sune kamar haka: 1. Niyya: Ana kudurta tane a zuciya ba wai ana furtata da baki bane, abinda ake so adaidai lokacin da zaka yi kabbarar harama zuciyarka ta nufaci sallar da zaka yi. Abinda zai nuna maka ba'a furta lafazin Niyyah kuma furtata bashi da tasiri shine; Idan zaka y...

MAZA GA NAKU KARKI WUCE IN BAKI GA SUNAN MIJIN KI BA.

MAZA GA NAKU KARKI WUCE IN BAKI GA SUNAN MIJIN KI BA. 1- ABBA: son mata, ji da kai, surutu, kuma mostly yan gata ne ga kokari da addini 2- GARBA Kazanta mako, most of them basu waye ba 3- SADEEQ zuciya, taurin kai, ga son musu 4- ADAMU Yawancin su duk gajeru ne, ga katon kai, son gardama, ga kwadayi 5- UMAR/FARUQ zuciya, suna da kirar gardawa wa sun su 6- AHMED shiru shiru ga zurfin ciki 7- ALIYU zuciya ga iya tsara mace 8- IBRAHIM akwai addini, da kwakwalwa, yawancinsu farare ne, ga iya tsara mace 9- JAMILU son gayu, son gulma kamar mace 10- SALIHU shiru shiru, abun tausayi hmmm 11- AMINU basa magana, amma akwai iyayi da tsari 12- SHAMSUDDEEN sun iya bayar da labari, gasu da karya 13- AUWAL yiwa mata karya, son burga da kudi, abar uwa da yinwu a ciyarda mata, yawan cinsu sunada tsawo 14- BILALU Basu iya gayuba, bagu da fafa shishshigi da maitar mata, gajarta, gasu bakake ga surutu mara amfani 15- FAYSAL da ZUBAIRU kuna jin sunan, ba sai na fada ba, sai dai Akwai masu basira da kwakwal...

Labarin Tsohuwa Da soja

Wata tsohuwa ta zo Kusa da road block na sojoji zata tsalaka titi, sai wani daga cikin sojojin ya tsallakar da ita. Tsohuwa taji dadi sosai tayi mai addu'a kamar haka; Tsohuwa: Nagode, Allah ya baka Commanda. Soja: Amin. Tsohuwa: Allah ya kareka. Soja: Amin. Tsohuwa: Allah ya albarkaci abunda kake samu. Soja: Amin. Tsohuwa: Allah ya baka mata takwarai. Soja: Amin. Tsohuwa: Allah yasa a turaka Maiduguri ka taimaki yan uwan mu. Soja: Tsohuwa zanci ubanki kenan wallahi!!

ZAMANI NE KO KUWA DAI MATAN NE.

ZAMANI NE KO KUWA DAI MATAN NE...............................?????? A shekarun baya da suka wuce,da zarar ansa ranar Bikin Yarinya,shike nan zakaga ta shiga damuwa,da Jin kunya da kuma Tsoro. Wacce bada dadewa ba zata zama Amarya,sai kaga tana tsananin Jin Kunyar duk wani wanda yake da alaka da Angonta na gobe,ga kuma kokarin koyan abubuwa wanda zasu banbanta ta da kananan Mata ko ince kannenta. Ana cewa watan ko satin Auren yazo,Iyayenta zasuyi Kokari suganta an kebe ta a Gida babu yawan fita babu Gaira ba dalili,ko dan tsoron kada wani yaje ya Sace mata zuciya ko ya yaudareta ko kuma dai wani Mummunan abu ya faru da ita. A lokacin Bikinta kuwa,zaiyi wahala ba kuka zakaga tana tayi ba, harma a lokacin ana yin waka ga Amare ana cewa: "Taqi Ci taqi Sha Sai Dan Karen Kuka". Wan nan kuma ance saboda abubuwa ne guda biyu yake sanyata haka: 1=Bakin ciki da kuma Tunanin Rabuwa da Iyayenta da kuma daukacin danginta,ta koma taje ta hadu da wasu mutanen nada ban,koda kuwa Auren Zumunc...

labarin saleh da android

Wata rana wani mutum mai suna Saleh yasayi sabuwar waya (Android) sai ya nunawa abokin sa. Abokin ya karba ya gani, saiya fara Browsing (shiga yanar gizo). Sai Saleh yace me kake yi ne? Sai yace ai GOOGLE na shiga. Sai Saleh yace meye kuma GOOGLE? Sai abokin yace ai shi GOOGLE wani wuri ne wadda duk abin dakake nema idan ka rubuta tambaya zasurubuto maka amsa har su nuna maka Bidiyo. Ya gwada masa ya gani. Bayan kwana biyu sai ga Saleh ya dawo wurin abokin sa ya mika masa wayar yace, yau GOOGLE zai min amfani. Kanwata Lantana ne mijinta Kallamu yayi mataduka har ya fasa mata jiki. Don haka kashiga GOOGLE ka tambaye su. Me Lantana tayi wa Kallamu yayi mata duka haka, idan da hali har Bidiyo nake son su nuna min don na samu hujja. Saboda nasan irinmatakin da zan dauka. Hahahaha.... Idan kaine abokin me zaka fara ji azuciyarka??

Labarin muta nan dah

WANNAN WANI LABARI NE NA MUTA'NEN DAH NA KAWOSHI FB NE SABODA HIKIMAR DA TAKE CIKINSA Azamanin da akwai wani gari dasuke za6ar sarki wanda zai mulkesu tsawo shekara 1 idan shekara tacika sai sud'auki sarkinsu sud'aura shi akan giwa sannan azaz zagaya dashi cikin gari don yayi ban kwana da jama'ar gari bayan angama za'gaye gari da sarki ne sai azo ad'aurashi akan jirgin ruwa akaishi wani jeji dayake da nisa daga garin sai ajiyeshi anan zai gama rayuwarsa har yamutu sukuma sai sudawo su za6i wani sabon sarki WANNAN ITACE AL'ADAR WANNAN GARIN Alokacin da sarkinsu yacika shekara d'aya sai sukad'aukeshi suka d'aura akan giwa aka zaz zagaya gari dashi anayimasa bankwa'na shi kuma sarki baqinciki duk ya baibayeshi bayan sungama yima sarki ban kwana ne sai sukazo suka d'aurashi akan jirgin ruwa suka kaishi wannan jejin mai nisa suka ajiyeshi sukuma suka kama hanya don da'wowa gida akan hanyarsu ta da'wowa gida ne sukaga wani jirgin ruwa w...