Zan tafi Lagos a keke ne domin in taya Buhari godema Yarbawa


Zan tafi Lagos a keke ne domin in taya Buhari godema Yarbawa
 

Wani mutum mazaunin Unguwan Hayin Malam Bello, Rigasa a jihar Kaduna mai suna Kabiru Gangarida yace shi nashi tafiyar yana so ne yayita domin ya taya zababben shugaban kasa Muhammadu Buhari nuna godiyarsa ga mutanen yankin kudu maso yamma wato Yarbawa saboda irin gudunmawar da suka ba Buhari a zaben da ya wuc...e.

Wani Jigo dan jam’iyyar APC din Kailani a garin Kaduna yace mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne zai karbeshi a garin Lagos idan har Allah ya kaishi lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA