Sai an sake zabe a wasu gurare a jihar Taraba da Imo kafin a tabbatar da Wanda ya lashe zaben tsakanin yan takara.

A jihar Taraba za'a sake zabe a wadansu kananan hukumomi domin samun cikakkiyar sakamakon wanda ya lashe zaben jihar.
Ko mama Taraba ne na jam'iyyar APC ko kuma Darius Ishaku na jam'iyyar PDP.
Yanzu dai za'ayi wannan zabubbukane cikin kwanaki talatin masu zuwa.
Haka a jihar Imo, tsakanin gwamna maici Rochas Okorocha na jam'iyyar APC da Emeka Ihedioha na jam'iyyar PDP, shima can sai an sake zaben a wasu yankuna.
Aisha Alhassan dai idan tasamu nasara toh lallai zata zama Mace na farko da zata zama gwamna a kasarnan.
Mezakuce akan hakan?

Comments
Post a Comment