Wasu Abubuwan Da Ake So Mutum Ya Aikata Yayin Da Wani Ya Zo Masa Da Gulma Ko Tsegumi:

√ Kada Ka Gaskata Labarin Da Aka Zo Maka, Domin Wanda Ya Zo Da Labarin Zai Iya Zama Annamimi, Fasiki, Kuma Mai Mayar Da Alheri.
√ Ka Hana Wanda Ya Kawo Maka Gulmar Ci Gaba Da Gulmar, Kuma Kayi Masa Nasiha Sannan Ka 'Kyamaci Aikata Hakan.
√ Ka Nuna Masa Kaji Haushin Sa Domin ALLAH, Don ALLAH Yana Fushi Da Aikinsa, Kuma Yin Fushi Domin ALLAH Wajibi Ne.
√ Kada Kayi Mummunar Zato Dangane Ga Wanda Aka Kawo Maka Gulmarsa, Domin ALLAH Ta'ala Yana Cewa:"Ya Ayyuhallazina Amanu Ijtanibu Kathiran Minal Zanni Inna Ba'ada Zanni Ithm".
√ Kada Mutum Yace Zai Yi Bincike Don Gano Abin Da Aka Fada Masa Karya Ce Ko Gaskiya Ne, Domin ALLAH Ta'ala Yace:"Wala Ta Jassasu".
√ Kada Mutum Ya Ci Gaba Da Labartarwa Da Wasu Abin Da Aka Kawo Masa Na Gulma, Domin Shima Sai Ya Koma Matsayin Wanda Ya Zo Masa Da Gulman.
Ya ALLAH Ka Kame Harsunanmu Daga Furta Gulma AMEEEN.

Comments
Post a Comment