FRUIT SALAD

FRUIT SALAD

INGREDIENTS:
1=Abarba
2=Gwanda
3=Ayaba
4=Kankana
5=Lemon zaki
6=Kwakwa
7=Lemon tsamii
8=Sugar

PREPARATION
Zaa yanka duk kayan marmarin kanana-kanana, sai abare lemon tsamin sala-sala, sannan a cire qwallon axubar.
A tara totuwar lemon da ruwan lemon a kofi, sannan a goga kwa-kwar qanana-qanana a matse lemon tsamin a kwano.
Ayanka ayba kanana sai azuba acikin lemon tsamii (Yin hakan yana ayabar tayi baki). Daganan sai adafa sugar daruwa a ajiye gefe guda, sai akawo duka yankakkun kayan marmarin nan a hadasu waje guda ackin abinda ake hada "FRUIT SALAD" azuba sugar ajuyata sosae.
Idan kingama wannan zaki iya baiwa mai gidanki ya more kokuma kusha tare.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA