labarin saleh da android
Wata rana wani mutum mai suna Saleh yasayi sabuwar waya (Android) sai ya nunawa abokin sa.
Abokin ya karba ya gani, saiya fara Browsing (shiga yanar gizo).
Sai Saleh yace me kake yi ne?
Sai yace ai GOOGLE na shiga.
Sai Saleh yace meye kuma GOOGLE?
Sai abokin yace ai shi GOOGLE wani wuri ne wadda duk abin dakake nema idan ka rubuta tambaya zasurubuto maka amsa har su nuna maka Bidiyo.
Ya gwada masa ya gani.
Bayan kwana biyu sai ga Saleh ya dawo wurin abokin sa ya mika masa wayar yace, yau GOOGLE zai min amfani. Kanwata Lantana ne mijinta Kallamu yayi mataduka har ya fasa mata jiki.
Don haka kashiga GOOGLE ka tambaye su.
Me Lantana tayi wa Kallamu yayi mata duka haka, idan da hali har Bidiyo nake son su nuna min don na samu hujja.
Saboda nasan irinmatakin da zan dauka.
Hahahaha.... Idan kaine abokin me zaka fara ji azuciyarka??

Comments
Post a Comment