GIRKINKI SIRINKI
MERRYLAND
Kayan hadi:-
• Nama
• Dankali
• Koran tattasai
• Albasa
• Citta
• Tafarnuwa
• Kwai
• Mai
• Thyme
• Maggi/Gishiri
• Curry
YADDA AKE HADAWA
dafa nama da citta,Gishiri,thyme da albasa,idan
ya
dahu daka shi a turmi yadaku sosai,yanka Koran
tattasai yankan tsaye[slice]dafa dankali,idan
yadahu daka shi yayi laushi a jiye guri daya.
zuba mai a kasko,zuba albasa idan tayi laushi sai
a juye naman da dankali soya sama sama,zuba
Koran tattasai,curry,maggi da kayan kamshi
cigaba
da juyawa,idan tattasan yayi laushi sauke shi
yahuce.
idan yahuce sai mudinka mulmulawa sannan
muyi
fadi dashi kamar kwandala,barbada filawa bayan
an[truncated by WhatsApp]
••SHUKU-SHUKU (Coconut Cookies)
*****************************
Ingredients:
•Kwakwa
•Kwanduwar kwai
•Sugar
•Flour
YADDA AKEYI
DaFarko zaki goge kwakwar ki da greta ki
matse ruwan da tukar zaki yi amfani,daganan sai
ki fasa kwai kamar guda3 a kwakwa1 da
qwanduwar
kadai zakiyi amfani,ki hadashi da kwakwar ki
zuba
suga ki juya su sosai sai ki duddunqula shi,inkin
gama sai ki jefa shi cikin garin flour don ya kame
sai ki shafe oven-tray dinki da mai ki jere ki
gasa 4 atleast 20mins zaki ga yayi golden
brown.....
••WHITE RICE ND VEGETABLE
**************************
INGREDIENTS:
•Shinkafa
•Butter
•Carrot
•Green beans
•Salt
•Irish potato
YADDA AKEYI
Dora ruwan zafi a tukunya ya tafasa,zuba
shinkafa bayan kin wanke, barta ta tafaso zuwa
15mnt,sauke ki tace a basket mai tsafta, yanka ki
tafasa greenbeans,carrot, bayan ya tafaso zuba a
saman shinkafan tare da butter, gishiri,juya ki
juye a tukunya ,rufe dakyau,rage wuta barta ta
turara zuwa 25mnt,sauke a mazubi mai tsafta
yiwa dankalinki yanka mai kyau ayi ado dashi kan
shinkafan.Aci da miyan koda(kidney soup) ko any
kind of stew.
••MACARONI MAI BOT DA KAYAN LANBU
***********************************
Ingredients:
Macaronii
Cabbage
Carrot
Kwai
Butter
Green Beans
Albasa
Kayan kamshi
Maggi
Nama
YADDA AKEYI
Zaki sami macaroni ki dafata sama sama sai ki
tace.. Sai ki yayyanka karas da albasa da kabeji
da koran wake kitafasa da jarkanwa kadan ki
tafasa kwanki sai dafa namanki kiyankashi
kanana kanana kwanki ma ki yankashi kanana sai
ki dora tukunya akan wuta ki zuba bota dinki
aciki sai ki dauko albasa mai yawa da kika yanka
atsaye kixiba kita juyawa da kayan kamshi da
kayan dandano sai kinga albasar tayi brown sai
kikawo wannan kayan da muka tanada kixuba
kita soyawa idan suka soyu sama sama sai ki
kawo macaroninki kixuba sai jujjuya sai kirufe
yayi kamar munti biyar amma sai kin rage wuta
idan yayi minti 5 xakiji yana kamshi sai asauke
yana da dadi sosai..
COCONUT MANDAZI
*****************
INGREDIENTS:
•4 cups of flour
•2 tbsp butter
•1 egg lightly beatn
•2 tbs baking powder or 1 tsp yeast
•coconut daidai misali
•1 half cup of sugar
•Dash of salt
•Half tsp ginger,half tsp cinnamon powder
•Veg oil na soyawa
PROCEDURE:
-Ki dumama ruwa kaman 2 cups yayi dumi yadda
zaki iya saka hannu a ciki, idan da yeast zaki yi
amfani sai ki sami cup ki jika yeast din da ruwan
dumi ki rufe after
sumtym zaki ga yayi kumfa
Sai Ki sami kwano mai kyau ki zuba dukkan dry
ingrdnt dinki ki juyasu sosai* flour, coconut, salt,
sugar, ginger, cinnamon, bakin powder*
Sai kisa butter/oil ki juya sosai, Sai ki dauko kwai
ki zuba ki juya yabi jiki, ki murmusa flour ki
tabbata ko ina yaji
-Sai ki dauko ruwan dumin mai yeast aciki, ki kiyi
ta zubawa a hankali kina kneading har sai ya
hade wuri daya kaman dai zaki yi cincin, sai kiyi
ta bugawa kina kneadin saboda d more kika buga
d more kwabin
zaiyi laushi, Idan yayi miki yadda kikeso, sai ki
nemi wuri mai dan dumi ki rufe
kwabinki ki barshi ya tashi (amma in locacin
zafinema basai ya tashiba, dakin murza zaki iya
fara soyawa) sai kawai ki dauko shi kiyi rolling
dinshi ki yanka shi shape dinda ki keso, amma
mostly dai triangle akeyi.
Note kada a yankashi yayi kanana kaman
cincin ana danyinsu ne madaidaita.
-Sai ki daura man gyada ki soyashi in yayi golden
brown sai ki kwashe.
POTATO PUDDING
INGREDIENTS:
•Dankalin turawa
•Sardine, leda
•Albasa, tarugu
•Alayyaho, tafarnuwa
•Maggi, gishiri
•Curry, thyme,
•Garin citta, Kwai.
PROCEDURE:
A fere dankalin ayi masa yankan cubes mitsi-
mitsi, a tafasa da dan gishiri (kada a barshi ya
dahu sosai) sai a sauke a tsane ruwan.
A sami kwano ko roba a juye dankalin, A kada
kwai da
yawa a juye akai, a farfasa sardine a zuba tare da
man sa, a dauko yankakkun tarugu, albasa da
alayyahu da tafarnuwa a zuba, asa garin citta
kadan, asa maggi gishiri da sauran spices a
gauraya.
Sai a 'kukkulla a leda a dafa kaman Alale. Ana
iya ci hakanan ko aci da Sauce din vegetables, ko
ma ayi miyan nama aci dashi. Yana dadi sosai.
Nasan wata zata ce Mai fa, to mai din sardine din
ya ishe shi, idan kuma baki da sardine sai naman
rago, sa,akuya kaza ko ice fish, sai kisa ki debo
mangyada kamar cokali biyu ki zuba a ciki
saboda kada ya kakkama ledan.
YADDA AKE HADAWA
zuba nikakken nama a kwano ko ruba,yanka
albasa kanana zuba a ciki da Maggi/
Gishiri,tafarnuwa,kwai,curry da b/pepper chakuda
sosai.idan kana da bukata zaka iya zuba cous-
cous dafaffe a ciki.
zuba mai a kasko,idan yayi zafi sai mu dinka
zuba wannan naman a ciki ana soyawa kamar
kosai.
SHAWARMA
Ingredients:
•Nikakken nama
•Gurasar larabawa
•Green Ppr (Koran tattasai)
•Cream salad
•Cucumber
•Maggi/Gishiri
•Spices(Kayan kamshi)
YADDA AKE HADAWA
zuba nama a kasko da Maggi/Gishiri kayan
kamshi juya sosai har ruwan ya kafe naman ya
soyu sauke.shinfida gurasar akan faranti sai a
zuba naman a ciki da Koran tattasai da cucumber
wanda aka yanka kanana.yaryada cream salad
akai.sai a nannade gurasar a tsaye.saka cikin
microwave ko oven zuwa minti 5.
FAJITAS TACOS
Kayan hadi:-
•Tsokar nama
•Tafarnuwa
•Attaruhu
•Mai
•Albasa mai lawashi
•Gurasar larabawa
•Soured cream
•Chilli source
•Vinegar
•Maggi
•Gishiri.
YADDA AKE HADAWA
yanka nama kanana,zuba vineger da maggi rufe
zuwa awa daya.dafa wake a jiye gefe daya.
zuba mai a tukunya soya albasa,tafarnuwa da
attaruhu soya sama sama juye waken ci gaba da
juyawa,zuba ruwa amma bada yawaba.
zuba mai a kasko soya wannan naman sama
sama, idan yafara ja sai a juye a cikin tukunyar, ci
gaba da juyawa,zuba sourced cream idan naman
ya dahu sauke.shinfida gurasar akan faranti sai a
zuba wannan hadin,a saman gurasar sai a ci.
CUTLET
Kayan hadi:-
•Nikakken nama
•Kaza
•Albasa
•Nikakken buredi
•Kwai
•Madarar ruwa( Gari adama da ruwa)
•Citta
•Curry
•Tsinken sakace
•Maggi/Gishiri
•main a suya
YADDA AKE HADAWA
zuba nikakken nama a kwano ko ruba,daka
danyar tsokar kaza da albasa ko ayi amfani da
[meat mincer].zuba aciki da maggi,citta,b/
pepper,curry, cakuda sosai har komai ya
hadu.kada kwai da madara a jiye gefe daya.zuba
nikakken buredi a cikin faranti,ajiye gefe guda.
dunkula kwababben kaza da nama a hannu,muna
dan fadadashi muna dandannawa da tafin hannu,
ta yadda zaiyi sumul-sumul.soka tsinken sakace
amma ba duka ba za’a bar ragowar dan
kadan,saka cikin kwai da madarar nan,a hankali
fito dashi kuma sakawa cikin garin birodin,soya
cikin mai mai zafi.
Akulla
Idan kwabin yayi ruwa a zuba nikakken birodi
aciki har yayi dan tauri yadda ake so.kullum za’a
soya ayi amfani da saban mai.kada a juya har
sai daya barin ya fara soyuwa.
SPICY MEAT
Kayan hadi:-
•Tsokar kaza
•Attaruhu
•Citta
•corn-flour ko filawa
•mai
•Maggi/Gishiri
•sukari
YADDA AKE HADAWA
yanka tsokar nama da fadi,zuba corn-flour a ruba
ko kwano ,sai a barbade wannan naman da aka
yanka acikin filawar.zuba mai a kasko,soya sama
sama ajiye gefe daya.
zuba mai a kasko soya albasa,attaruhu
,tafarnuwa,citta,chilli souce,Maggi/Gishiri juya
sosai.zuba ruwa dan kadan,sai a juye wannan
naman aciki cigaba da juyawa har komai ya
dahu.za’a iya ci da farar shinkafa ko salad.
MEAT BALL SOUP
Kayan hadi:-
•Nikakken nama
•Albasa
•Tumatir
•Attaruhu
•Parsley
•Soy souce
•Mai
•Danyar citta
•Koran tattasai
•Dankali
•Corn-flour
•Curry
•Maggi
•Gishiri
YADDA AKE HADAWA
zuba mai a kasko,soya albasa da nikakken naman
juya sosai,zuba citta,soy souce,attaruhu,Maggi/
Gishiri da curry.
yanka dankali kanana ,zuba tumatir cigaba da
juyawa zuwa dan mintina,kwaba corn-flour da
ruwa ,zuba aciki da dankali, Koran tattasai cigaba
da juyawa har komai yadahu.bayan an sauke
zuba parsley.
FRIED CABBAGE WITH MEAT
Kayan hadi:-
•Kabeji
•Karas
•Dankali
•Kwai
•Nama
•Mai
•Maggi/Gishiri
•Albasa
YADDA AKE HADAWA
yanka kabeji [slice] amma shi wannan manya
za’a yanka,dafa shi a ruwan zafi amma tafasa
daya sauke.yanka karas da dankali kanana,soya
cikin mai mai zafi idan sun soyu ajiye gefe.
dafa nama bayan ya dahu yanka shi kanana sai a
soya.juye wannan dafaffan kebejin a kwano ko
ruba,kada kwai zuba aciki,zuba nama,dankali,ka
ras,curry da albasa Maggi/Gishiri,juya sosai har
komai yahadu.
zuba mai a kasko bada yawaba sai a juye
wannan hadin kabejin ana soyawa,idan ya soyu
za’a ga kwan duk ya makale a jikin kebejin ayita
juyawa dan kada ya kama.za’a ci wannan fried
cabbage din da lemo kamar abinci.
CHUCUS PLANTAIN
Kayan hadi:-
•Agada
•Kwai
•Nama
•Maggi/Gishiri
•albasa
•citta da sauran kayan kamshi
YADDA AKE HADAWA
Dafa nama da albasa,citta maggi/gishiri, idan
naman ya dahu sai a dakashi a turmi yadaku
sosai a jiye gefe daya. feraye agadar amma
dafadi sosai da kuma kauri yadda idan an
lankwasa bazata karyeba.sai a dauko wannan
dakakken naman dan kadan a hannun ki,sai asa
shi a tsakiyar plantain din sai a hade sama da
kasan a soke da tsinken sakace.haka za’ayi tayi
har agama gaba daya.
kada kwai a kwano ko ruba zuba maggi da
Gishiri,sai a rinka daukan wannan agadar ana
sawa cikin kwan sannan a soya a mai mai
zafi.amma ayi a hankali gurin saka naman da
kuma tsinken sakacen dan kada ya bude ko kuma
agadar ta yage.
HEALTHY VEAL AND BEEF BROTH
Kayan hadi:-
•Tsokar nama
•Tafarnuwa
•Yellow pepper
•W/pepper
•Thyme
•Bay leaf
•Parsley
•Maggi/Gishiri
•Albasa butter
YADDA AKE HADAWA
yanka nama kanana zuba a cikin tukunya da
maggi/ishiri,thyme,zuba ruwa dai dai yadda zai
dafashi.
idan ya kusa dahuwa zuba tafarnuwa,albas
a,yellow pepper,w/pepper juya sosai,zuba bay leaf
da parsley. sauke idan naman ya dahu.
HUNGARIAN GOULASH
Kayan hadi:-
•Nama
•Albasa
•Dankali
•Paprika
•Tafarnuwa
•Maggi/Gishiri.
YADDA AKE HADAWA
yanka nama kanana da dankali,bade naman da
maggi da tafarnuwa zuba mai a tukunya soya
albasa sama sama,zuba naman a ciki da paprika
juya sosai, sai a zuba ruwa dai dai yadda zai
dafa naman da dankalin.amma yayi romo.za’a ci
da bread or noodles.
MEAT WITH POTATO SOUP
Kayan hadi:-
•Nama
•Mai
•Albasa
•Dankali
•tumatir
•tattasai
•curry
•tafarnuwa
•attaruhu
•Maggi/Gishiri.
YADDA AKE HADAWA
feraye dankali bayan angama sai a sa wuka ko
piller akwakule tsakiyar shi gaba daya,haka za’ayi
da dankalin gaba daya.
dafa nama,idan yadahu sai a daka a turmi ya
daku sosai,dauko dankalin nan sai acika wannan
ramin da akayi da naman,haka za’ayi da gaba
daya dankalin,a jiye gefe daya.
jajjaga attaruhu,tumatir da tattasai har suyi
laushi.soya mai a tukunya zuba albasa soya
sama sama.juye wannan jajjagen idan sun fara
soyuwa zuba ruwa dai dai yadda zai dafa
dankali,zuba Maggi/Gishiri,curry da
tafarnuwa.idan ruwan ya tafasa zuba wannan
dankalin,za’ayi shi da romo kamar yadda ake
fatan dankali.sauke bayan dankalin ya dahu.
SCORCH EGG
Kayan hadi:-
•Nikakken nama
•Curry
•Filawa
•Kwai
•B/pepper
•Maggi/Gishiri
•Mai
YADDA AKE HADAWA
dafa kwai idan yadahu bare shi,ajiye gefe
daya.chakuda nikakken nama da Maggi/Gishiri
albasa amma a goga da abun gurza kubewa,b/
pepper da curry chakuda sosai.
zamu dinka dibar naman ana lullube shi da kwan
nan da aka dafa, haka za’ayi dasu gaba
daya.idan angama barbade shi da filawa dan
karya ruguje.
kada danyan kwai a kwano sai a rinka tsoma
naman a ciki ana soyawa a mai mai zafi.
ESCOLOPE
Kayan hadi:-
•Nama
•nikakken bread
•madara
•kwai
•dankali
•albasa
•Maggi/Gishiri
•citta
•mai
•tafarnuwa
YADDA AKE HADAWA
dafa dankali da ruwa da Gishiri,bayan an
fereshi.idan yadahu sai mu dagarga zashi da
ludayi yayi limis.
hada kwai da madara,zuba nikakken bread a
faranti ajiye gefe daya.soya albasa tayi laushi
zuba akan dankalin.
zuba nikakken nama a kwano ko ruba,sa Maggi/
Gishiri,citta da tafarnuwa,juye dankalin a ciki juya
sosai,har komai yahadu,sai a mulmulashi kamar
ball,sa cikin kwai da madara,sannan cikin garin
bread,soya a mai mai zafi.
MERRYLAND[2]

ya dahu daka shi a turmi yadaku sosai,yanka
Koran tattasai yankan tsaye[slice]dafa
dankali,idan yadahu daka shi yayi laushi a jiye
guri daya.

cigaba da juyawa,idan tattasan yayi laushi sauke
shi yahuce.

muyi fadi dashi kamar kwandala,barbada filawa
bayan angama dan kada ya ruguje idan ansa cikin
kwan. ka
BUTTERFLY COOKIES
my sister just sent me d
recipe she made dis on sat for her sons visiting
day. Let us ol try. Flour 2cups. Sugar 1 cup.
Baking powder 1tsp. Butter 3/4cup. Corn starch 1
cup. Vanilla extract 1 tsp. Cocoa 11/2 tsp.
METHOD. The recipe is based on a traditional n
simple cake but wit a creative twist. First,stir in
all but d cocoa in a bowl inorder to prepare d
dough,while d oven is preheated to 350•F. Wen d
ingredients re combined in a nyc mixture separate
into two balls of equal size. Take d cocoa n add it
in one of d balls.put d pair of dough wrapped in
some plastic for about 30 mins in d fridge.
Remove from cooling n spread d balls into
rectangles with d cocoa layer underneath d simple
one.slice in half with a knife n roll up each of
dem. Press dem next to each other inorder to
look sumtin like a fat or bloated butterfly. Take d
knife again n cut into pieces. Take each slice n
press a bit together wit ur fingers. It should look
like a proper butterfly now. Place onto a tray n
bake for 10 mins. Yummy n creative.
SULTAN CHIPS
Ingredients:
Irish potatoes,
liver,
oil,
carrot,
green pepper,
green peas,
spring onions,
Attaruhu ,
onions,
garlic,salt,maggi etc
.In na farkon zaki fere dankalin ki yanka chips,sai
ki soya ki ajiye a gefe.sai ki samu liver ki ki
tafasa ki yanka shi cube,sai ki samu green
pepper,carrot,green peas,spring onions,ki jajjaga
Attaruhu,kiyi slicing Albasa.sai ki daura mai
kadan a wuta sai ki zuba Albasa ki kawo
hantanki ki zuba ki Attaruhu ki bari ya Dan soyu
sai ki zuba spices da su maggi.sai ki kawo carrot
ki da green peas ki Dan yi da suna da tauri
sannan ki kawo green pepper ki zuba da springs
ki gauraya sai ki dauko chips din ki Juye akan ki
gauraya in kina so sai ki kara slicing Albasa ki
barshi ya Dan yi ki kashe.
WASAN DANKALIN TURAI
Dankali
Kwai
Oil
Albasa
Attarugu
Carrot
Peas
Spices
Spring onioes
Maggi
Peak milk
METHOD
Bayan än dafa dankali Sai a sami kifi a så kayan
kamshi då maggi då historien då curry a dafa
Idan ya huce a soya a Mai.A yanka albasa a
zagaye a yanka lawashi a jajjaga Dan attarugu
Sai a så a Mai a soya a så ruwa a xuba
peas,carrot ,Idan Sunyi laushe Sai a så dankali då
kifi a så maggi a juya a rufe (2min) a bude a
xuba madara a Jiya a sami eggs a Kada a xuba a
Kai xuwa minti uku a sauke .A ci då shinkafa Ko
taliya.

Mun gode
ReplyDelete