Da Dumi Duminta: Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske sun koma Jam'iyyar APC a jihar Adamaw

Da Dumi Duminta: Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske sun koma Jam'iyyar APC a jihar Adamaw


Wadansu jigajigan 'ya'yan jam'iyyar PDP sun canza sheka yau daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a jihar Adamawa.

wadanda suka canza shekan sun hada da, Jonathan Zwingina, Hassan Barata, Idi Hong da Sadiq Haske

Sun baiyana hakanne bayan wata ganawa ta musamman da sukayi da zababben shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin ziyara da ya kai garin Yola yau.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA