YARINYA
Wata yarinya ce 'yar sarki duk saurayin da yazo
neman aurenta sai ta bashi sabuwar hula mai kyau
mai tsadar gaske tace yasa akansa ya gwada taga
yadda yayi masa kyau shi
kuma saurayin da zaran ya cire na kansa ya gwada
toh sai yarinyar ta koreshi tace kar ya qara zuwa
wurinta bata sonsa.
Yawan yin haka tasa wasu samarin suka daina cire
hular kawunansu amma duk da haka dai yarinyar
korarsu takeyi har wasu suka daina amsar...

Comments
Post a Comment