[S A W]
Watarana wani almajiri yaje gidan manzon Allah
S.A.W bara, gashi kuma ba wani abu da za'a
bashi, sai annabi yace: da
nana Aisha
tabashi mayafinsa. aka baiwa almajiri ya
tafi, sai yaje kasuwa yana cewa wazai sayi
mayafin da annabi yabani. Nan take
mutane suka taru
dun sayan Mayafin,kowa yana so asayar masa to
acikin mutanen akwai
wani makaho
sai ya umarci bawansa kuma
jagoransa
dayaje gida yadauko kudi domin
sayan
wannan mayafi kuma yace
konawa almajirin
ya bukata to ya bashi sannan yace
inhar
yasayo mayafin zai 'yantashi,
bayan Bawan
ya cika umarni ya kawo masa
wannan mayafi,
shikuma ya 'yantashi... Nantake
makahon ya
daga mayafin sama yana cewa ya
ubangiji albarkacin wannan mayafin dakuma mai
mayafin s.a.w} ka bude mini idona..?? Rufe
bakinsa keda wuya sai
idanuwansa suka
bude, yana ganin komai bai gushe ba makahon
yazo gun
ma'aiki yace: yarasulillah da ni
makaho ne
amma nayi tawassulli da mayafinka idona
yabude yanzu ga mayafinka
nadawo maka dashi.! sai annabi yai murmushi
har
hakoran Annabi s.a.w suka bayyana
Allah ka rayamu da son annabi s.a.w
kakuma kashemu cikin soyuwa ga annabi {s.a.w

Comments
Post a Comment