KWANKWASO YA TSALLAKE KATANGAR GIDAN SHI TA BAYA LOKACIN DA AKA KAI MASHI HARI.

KWANKWASO YA TSALLAKE KATANGAR GIDAN SHI TA BAYA LOKACIN DA AKA KAI MASHI HARI.

KWAMISHINAN 'YANSANDAN KANO YA SANYA LADA GA DUK MUTUMIN DA YAYI HANYAR KAMA KWANKWASO.

Yanzu haka jami'an tsaro na can suna neman babban wazirin Ibrahim Shekarau, sarkin yakin neman tazarcen Jonathan tsohon kwamishinan raya karkara na jihar Kano Hon.Musa Ilyasu Kwankwaso bayan da bincike ya tabbatar da cewa duk in da akai rikici ko yunkurin satar akwati ko kuma yan ta'adar da aka kama da makamai ranar zabe har wuri goma sha takwas a cikin jihar Kano suka tabbatar shine ya basu kudi da makamai da kayan maye don yin magudi a lokacin zabukan shugaban kasa da na gwamna a fadin jihar Kano baki daya.
Da farko na samu labarin ya bi ta katangar bayan gidan shi ya tsallake yayin da jamian tsaro suka kai mashi farmaki a gidan shi dake, Gwammaja kofar ruwa.
Kwatsam kuma sai na samu alert daga jaridar leadership cewa kwamishina of police na Kano ya ayyana Musa Ilyasu Kwankwaso a matsayin WANTEDwatau wanda ake nema ruwa a jallo da harshen hausa.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA