Labarin muta nan dah

WANNAN WANI LABARI NE NA MUTA'NEN DAH
NA KAWOSHI FB NE SABODA HIKIMAR DA TAKE CIKINSA
Azamanin da akwai wani gari dasuke za6ar sarki wanda zai
mulkesu tsawo shekara 1
idan shekara tacika sai sud'auki sarkinsu sud'aura shi akan
giwa sannan azaz zagaya dashi cikin gari don yayi ban
kwana da jama'ar gari
bayan angama za'gaye gari da sarki ne sai azo ad'aurashi
akan jirgin ruwa akaishi wani jeji dayake da nisa daga garin
sai ajiyeshi
anan zai gama rayuwarsa har yamutu
sukuma sai sudawo su za6i wani sabon sarki
WANNAN ITACE AL'ADAR WANNAN GARIN
Alokacin da sarkinsu yacika shekara d'aya sai sukad'aukeshi
suka d'aura akan giwa aka zaz zagaya gari dashi anayimasa
bankwa'na
shi kuma sarki baqinciki duk ya baibayeshi
bayan sungama yima sarki ban kwana ne sai sukazo suka
d'aurashi akan jirgin ruwa suka kaishi wannan jejin mai nisa
suka ajiyeshi sukuma suka kama hanya don da'wowa gida
akan hanyarsu ta da'wowa gida ne sukaga wani jirgin ruwa
wanda yake d'auke da wani saurayi yayi hatsari ya nitse
cikin ruwa
koda sukaga haka sai sukayi sauri suka ceto saurayin suka
kaishi garinsu sannan suka roqeshi da yazama sarkinsu
bayan sunyimasa bayani akan al'adarsu ta za'6en sara'kuna
da farko yanuna cewa bayason wannan sarautar amma daga
baya sai ya amince yakar6i sarautar
Bayan kwana 3 da zamansa sarki ne sai yatambayi wazirinsa
shin zaku iya kaini jejin da kuke kai sara'kunan ku tun yanzu
kafin watanni 12 sucika?
sai waziri yace me zai hana
sai suka d'aukeshi suka kaishi jejin
bayan sunzo jejin ne yatsaya yakalli jejin yaga ga'war wakin
sara'kunan da suka gabata gasunan aya'she akan qasah
kwata kwata jejin bayada tsa'ri domin qayoyine da na'mun
dawa masu hatsari aciki
koda sarki yaga haka sai yayi umarni da maya'qansa da subi
way'annan miya'gun na'mun dawan sukashe su nan ta'ke
sukariqa binsu suna kashewa
saida suka kashe dayawa daga cikin namun dawan ragowar
kuma suka gudu
bayan sarki yadawo gida sai yasa akata'ramasa maza'je 100
way'anda keji da qarfi
sai yad'aukesu aiki da suje su tsaftace wannan jejin
sannan sukawar da ga'war wakin sar'kunan da suka gabata
da ga'war wakin namun dawan da aka kashe
sannan kuma yace su sas sa're bishiyoyin da keciki jejin
sai sarkin yariqa ziyartar jejin
sau 1 akowane wata
awatan da da aka fara aikin ne aka gama kore namun dawa
daga jejin kuma aka gama sassa're qana'nan bishiyoyin
dake jejin
bayan wata 2 kuwa anriga angama tsaftace jejin sai sarki
yayi umar ni da ashuka kayan marmari acikin jejin sannan
yayi umarni da azuba dabbobin gida irin su ka'ji da agwa'gi
da awa'ki da sha'nu
bayan wata 3
sai sarki ya umarci agina babban gida acikin jejin sannan
yasa aka tanadi jiragen ruwa agefen gidan
LALLAI WANNAN SARKIN AKWAI WAYAU
domin aduk lokacin da ha'kimansa sukayimasa kyautar
dukiya to 6oyeta yakeyi acikin wannan gidan da akagina
masa acikin jejin
bayan cikar wata 9 da mulkinsa sai yasa aka ta'ramasa
ha'kimansa sannan yacemusu
na sani cewa atsa'rinku kuna kai sarki wancan jejin ne bayan
cikar watanni 12 to nidai aha'lin yanzu so nakeyi akaini
tunyanzu
koda sukajin haka
sai sukace dashi bazaiyuwu ba domin haka ya sa'6ama
al'adarsu don haka saidai yajira nan da wata 3 sannan
akaishi
haka yajira saida wata 12 suka cika cif sannan sukazo
sukafito da sarkinsu suka samasa tufa'fi masu tsada suka
d'aurashi akan jibge giyar giwa sukariqa za'gayawa da shi
acikin garin duk inda akawuce sai muta ne suriqa yimasa
ban kwa'na
amma babban abinda yake basu ma'maki shine yadda sarki
ke d'agomusu hannu cikin murmushi yana da'riya sa6anin
sarakunan da suka gabata
sai suka tambayeshi dalilin murmushin da yakeyi
sai yace:ALOKACIN DA AKA GAIFI JINJIRI TO YANA ZUWA
DUNIYA NE YANA KUKA
AMMA WAY'ANDA KE GEFENSA MURNA SUKE DA ZUWANSA
DON HAKA KAYI QOQARI KAGA KAYI TANADI TAYADDA
ZAKABAR DUNIYA KANA FARIN CIKI SU KUMA WAY'ANDA KE
GEFENKA SUKE KUKA
sara'ku nan da suka gaba'ta
sun shagaltune da jin dad'i alokacin mulkinsu ni kuma na
shagaltu ne da gya'ran mazauni na nagaba harsaida gurin
yazama lambu mai kyau tayadda zanyi rayuwa acikinsa
asauqaqe,
TO Y'AN UWA YANZU NE LOKACIN YIN TA'NADI idan wannan
lokacin na rayuwar duniya yawuce ba tare da kayi ta'nadi ba
to kaima kazama sorry kamar yadda way'ancan sarakuna
sukazama abin tausayi kai gwa'rama way'ancan sarakunan
tunda dai su aduniya ne kawai don haka akwai aiki agaba...
ALLAH S.W.T YABAMU KYAKY KYA'WAN QARSHE,

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA