manfetur naira 40 ko wace litter

Tsohon ministan man fetur na Nijeriya Farfessa Tamunoemi David-West yace, zababben shugaban Kasa Janar Muhammadu Buhari zai inganta rayuwar ‘yan Nijeriya ta fannoni da dama kuma zai rage farashin man fetur daga naira 87 zuwa 40 akan wacce lita.

David, ya bayyana hakanne yayin da yake tattaunawa da wakilin jaridar Vanguard ya tabbatar da cewa, sabon shugaban kasar yana da kudurin zai rage farashin man fetur na Kasar.

Comments

Popular posts from this blog

BAYANI AKAN JININ HAILA (JININ AL'ADA)

quaan

FARILLAN SALLAH