YA AKE TASHIN MIJI DAGA BARCI????.....LALLE WANNAN YA KAMATA MATA MU LURA DASHI*** Sbda rashin iya tashin miji a barci yanasa miji ya tsani matarsa......
YA AKE TASHIN MIJI DAGA BARCI????.....LALLE WANNAN
YA KAMATA MATA MU LURA DASHI***
Sbda rashin iya tashin miji a barci yanasa miji ya tsani
matarsa......
*Tashin miji daga bacci suna dayawa*Ga daya daga
ciki.....Lokacin da kika iso daf da gadonku zaki hau gadon
ne a hankalii....saiki kwanta akan qirjinsa a hankali...ki
komar da kanki ki kwanta...lalle tabbas zaiji
numfashinki....saiki dan dago kisa bakinki daidai
kunnensa kidan hura iska kadan nan take zaidan motsa
yana bude idonsa sai ki sakar masa murmushi.....
Saiki sakar mashi murmushi kikai vakinki anashi kiyimasa
hot kss kadan saiki fara magana kamar haka dia lalle
barci yai dadi sannu farincikina nazo tashinka ne dia
karka makara plxz tashi muje toilet....kina magana irin ta
mata masu iya sarrafata......kina gama magana saiki
tashi ki riqe hannun abinki ki rakashi har toilet tabbas zai
biki kamar raqumi da akala amma karki tsawaita ku wuce
tacan ba ruwana lol....
Ammafa ki tabbata kinrigashi yin wanka kin akashe
dauri,yana bude idanu zai ganki TSAF tauraru, wannan
kyan zaizauna mishi a kwakwalwa bazai rinka mantawa
da keba koda yana zaune a office ne
WACE SHIGA YA KAMATA KIYI A GIDANKI
Yar uwa kizama meyin dressing kala-kala karki nacewa kwaya daya kullum inglish dress kamar wata ba saban ba, a'a karkade kunnen ki kiji.
yau inkika zama baturiya, to gobe kizama balarabiya a wajen dressing.
jibi kuwa nemo fakistan dinki damammu kisa kizama indiya.
shigar hausa kuwa karki bari a barki a baya don yanzu akwai dunkuna damammu na daukar hankali.
gata kuwa ki canja kizama beyarabiya, yi kokari kiyita rikida kamar wahainiya kullum kita bashi mamaki, bawai dressing daya ba wanda kullum zai shedaki dasu. Ko tunanin ki zaiyi da wannan shigar zai ganki a kwakwalwarsa saboda ita yake gani kullum.
karki bari ogah ya fita yaga wata da shigar da ke bakyayi har yayi mata kallon da bana shari'a ba.
Yar uwa bude idonki karki bari a barki a baya.
SIRRIN KALLO
Kallo wani abune mai saurin isar
da sako
musamman a wajen masoya ko
kuma
Ma'aurata. Yawancin mata suna
da wani
matsala wacce itace ke sawa
bayan anyi
aure sai yaji matar tana fita
masa a rai a
hankali a hankali. Tun kafin
auren mace
bata iya bude idanuwanta ta
kalli
saurayinta saboda kunya, idan
aka tashi
kallonsa to kallo na daban take
mai to
wannan kallon da take masa na
kunya yana
da tasiri kwarai da gaske a
wajen
namiji.Akwai sinadarin da yake
kunshe
cikinsa. Da yin aure sai kaga
mace ta canza,
wannan kallon da ake masa
lokacin
samartaka yanzu an daina.
Kallonsa takeyi
kamar yadda take kallon kowa.
Kallo yana da nau'I iri iri. Anaso
mace ta
dingayiwa mijinta kallo na
musamman,
kallo na 'kauna, da soyayya
hade da daukar
hankali.
Matan da suka amsa sunan su
na mata,
sune masu kallo iri-iri kuma
kowanne akwai
manufarsa:
*Akwai kallon 'NAYI KEWAR KA',
ka jima a
office, yana ganin wannan
kallon yasan yayi
laifi zai fara rarrashin ki.
*Akwai kallon 'INA ALKAWARI
NA'..., yana
gani ya sani idan alkawarin bai
cika ba zai
sake miki wani alkawarin hade
da ban
hakuri.
*Akwai kallon 'BANI DA LAFIYA'
a nan zai
fara tambayar ki mai ya
sameki? Kinsha
magani?
*Akwai kallon 'KAYI MUN LAIFI',
ka 'bata
min, zai fara baki hakuri.
*Akwai kallon 'FARIN CIKI DA
NISHADI', a
nan zakiji yace menene labari
yau naga
nishadin yayi yawa.
*Akwai kallon 'GODIYA' a nan
Maigida zaice
kinfi haka duk abinda nayi miki
ban biyaki
ba,da dai sauransu.
*Akwai kallon 'INA DA BUKATAR
KA' idan
ya gani yasan me kike nufi. To
Allah yasa
mijinki mai karantar kallon kine.
Ameen.
Akwai salon KALLO da yawa
wanda mace ta
nan kawai ya isa ta isar da sako
ba sai tayi
magana ba, ko da kuwa za tayi
maganar, ya
zamo kallon ya riga maganar
isa.
TO YA ZANYI IN KALLI
MAIGIDANA?
A koda yaushe mace idan zata
kalli mijinta
ya kasance kada ta bude idonta
gaba daya,
tayi 'kasa dasu kamar mai jin
bacci, ta rinka
lumshe su, tana sarrafasu
yadda ya kamata,
musamman in an sami mai
manyan
idanuwa ce, sannan mata mu
dagye wurin
sanya kwalliyana gyaran idon
mace kallon
zaifi dakan zuciyar Maigida,
Kuma kada ki
'kurawa Maigida idanu kai
tsaye, bance
kada mace ta kalli mijinta b [truncated by WhatsApp]
Alhamdu lillahi ant aysha
Ya zafi
Kodayake nafiki jinai ae

Comments
Post a Comment