Posts

Showing posts from May, 2014

tsaka mai wuya

#TSAKAMAI WUYA Wani matashi ne bai da lafiya , ciwo yaki ci-ya-ki cinyewa sai wani mai magani yace musu bazai warke ba har sai an hura wuta sannan sai shi matashin su shiga shi da daya daga cikin wa'yanda ya fi so su kwana amma ba abinda zai same su sannan zai warke. Ai ko haka aka yi sai aka hura wuta aka ce mahaifiyarsa ta shiga tace sam ba ta san da zancen ba, don ita bata gaji da duniya ba kawai a barshi ya mutu,sai budurwarsa tace ita tana son sa, a sa su a ciki, aka hura wuta suka shiga washe gari ya warke suka fito sumul, mahaifiyarsa ta fi kowa murna, akan hanyarsu ta dawowa gida sai ga zomo zai wuce sai yarinyar tace tana so ya kama mata ,ya dauki abin jifa zai yi jifa kenan sai zomon ya waigo yace da shi, kana jifa na mahaifiyarka zata mutu, in kuma ka fasa budurwarka zata mutu.... in kaine wanne zaka yi?,

shehu jaha

`°•.¸¸.•°` `°•.¸¸.•°` `°•.¸¸.•°``°``°•.¸¸.•° Daga hikayoyin SHEHU JAHA Shehu jaha ya saba kullum ya sayo , ganyaye (na ci) da kuma kayan marmari ya kawo gida, ita kuma matarsa ta saba ta dafa ganyayen da kayan marmarin kuma ta aika wa kawarta kyauta! Kullum dare idan Jaha ya hakimci don ya kwashi girki da kayan marmari, ba abin da matar nan take kawo masa sai gurasa tsura! Abin dai yana ta daurewa Jaha kai. Rannan dai sai ya yi ta maza; ya tsaga bullensa ya tambayi matar: “Wai ni ina ganyaye da kayan marmarin da nake shigowa da su kullum; ina kike kai su?” Sai matar ta kada baki ta ce: “Abin da ka samu ka godewa Allah wannan shi ne rabonka!!! duk lokacin da na dafa wani abu MAGE take cinyewa”. Shehu jaha ya dan tsaya tsai yana tunani akan maganarta, sannan sai ya yi wuf ya zabura ya dauke GATARINSA da yake rataye a jikin garu ya wurga shi cikin akwati ya garkame. Sai matar ta tambaye shi: “shehu lafiya menene na buye gatari kuma?” Sai ya ce: “Na boye shi ne don kada mage ta gani ta cin...

gaskiya ne

BISHRU IBN MU'AWIYAH(R.A):- Sun Zo Wajen Manzon ALLAH(S.A.W) Tare Da Mahaifinsa, Sai Manzon ALLAH (S.A.W) Ya Dora Hannunsa Mai Albarka Akansa Da Kuma Fuskarsa Yayi Masa Addu'a. Sai Wajen Da Manzon ALLAH(S.A.W) Ya Taba Din Ya Rika Yin Haske Akan Fuskar Sayyiduna Bishru(R.A). Tun Daga Wannan Ranar Sayyiduna Bishru(R.A) Indai Ya Ta'ba Jikin Marasa Lafiya, Nan Take Suke Warkewa(Albarka cin Tafin Hannun Manzon ALLAH S.A.W). SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAAM! YA ALLAH! DON TAFIN HANNUN MANZON ALLAH(S.A.W) MAI ALBARKA, KA BIYA MANA BUQATUNMU NA ALKHAIRI, YA KARE MU DAGA SHARRIN MUTUM, ALJAN,

hadith

An kar6o daga Abbas sahli dan Sa'adu-Sa'idiy (R.A) Yace:wani mutum yazo gurin manzon Allah sai yace:ya manzo allah ka yi min nuni abisa wani aiki wanda idan na aikata shi Allah zai so ni,kuma mutane zasu soni. Sai yace:kayi gudun duniya Allah zai soka,ka guji abinda yake gurin mutane za su soka.HADITH:MAIKYAU DAGA IBN MAJA,DA WASUNSA.

Labari

LABARIN TANKO BABBAN DIREBA DA D.P.O: D.P.O: tanko muna tuhumar ka da kisan mutane har sama da hamsin TANKO: wallahi yallabai mutun daya ne ya ja musu D.P.O: to wanene ya ja musu? TANKO: wato yallabai abin da yafaru shine" ina cikin tukin mota (daf) sai kawai na nemi birki(break) na rasa. To a can gaba akwai mutun biyu suna tafiya. To a gefensu kuma akwai taron jama'a suna daurin aure. Sai nayi cikin taron jamar. D.P.O: to me yasa ba kayi kan mutum biyun nan ba domin a rage barna? TANKO: wallahi yallabai haka naso nayi to inda aka sami matsala shine" da naga wannan taron jama'ar sai nayi kan wadannan mutane biyun, to na take daya sai dayan ya gudu cikin taron jama'ar nan domin ya tsira, ni kuma da naga zai tsere min, sai na bishi cikin taron jama'ar domin na karasa mission dina. To yallabai kaga yanda abin yake. Ko kaga laifina.

karmin Labari

KARAMIN LABARI MAI CIKE DA GARGADI. Wani mutum ya kira 'Dansa yace masa "zo ka rakani unguwa" sai yaro yace "toh" suka tafi. Suka kama hanya suna ta tafiya har yaro ya gaji yace "Baba, wai ina zamu ne da nisa haka? Sai baban yace "ai mun kusa" Can sai suka isa wajen wata katuwar bishiyar mangwaro dake cikin gonar wani, sai uban yaba yaron buhu yace tsaya nan zan hau idan kaga wani ya taho ka fada min don in sakko da sauri, kaji? Yaro yace "toh" sai Uban ya tattare wando ya hau bishiyar ya miqa hannu zai tsinki na farko kenan sai dan yace "Baba ga Wani fa Yana kallonmu, sai baban yayi maza ya sakko amma bai ga kowa ba sai yace da yaron "kace Wani na kallonmu, ina yake? don banga kowa ba. Sai yaro yace "Baba ai a makaranta ne malam yace mana ALLAH Yana ganin kowa da kowa harda ma 6arawon da zai saci kayan wani" sai baban yayi shiru jin kalamin yaron nan sannan ya fasa satar kuma yayi wa ALLAH godiya da Ya bashi yaro mai...

suratul Iratul. ikilas

Suuratul Al ikhlas. بسم الله الرحمن الرحيم 1. Say (O Muhammad (Peace be upon him)): "He is Allah, (the) One. 2. "Allah-us-Samad (The Self-Sufficient Master, Whom all creatures need, He neither eats nor drinks). 3. "He begets not, nor was He begotten; 4. "And there is none co-equal or comparable unto Him."

hehehe

Wasu Mazaje Uku Suka Kai Matansu Asibiti Wajen Haihuwa. Suna Zaman Jira Sai Nurse Tazo Tace Waye Mai aiki a kamfanin Twin Towers? Daya yace "gani" sai tace "Congrats Matarka ta haifi Twins"!, Can aka ce "ina mai aiki a kamfani 3crowns?" Yace gani sai akace matarsa tahaifi 'yan 3. Sai na karshen yafashe da kuka! Nurse tace "kukan me kake malam?" Sai yace, ni a kamfanin 7up nake aiki.

WANE ALJANI NE AKE KIRA DA SUNA ASHIQ???

AMSA SHINE ALJANIN SOYAYYA -JINNUL ASHIQ. ~ ~~~~~~~~~~~~ ~ ~~~~~~~~~~~~ Yana daga sharrin JINNUL ASHIQ, yakan yi ajiya acikin farjin matar da yake jikinta, ko kuma shi da kansa ya shiga cikin gaban nata ya zauna. Wannan yakan haifar da daukewar sha'awa da GUSHEWAR NI'IMA ajikin Matar da yake jikinta, harma da Jin-zafi matsananci alokacin Jima'i, Wata kuma yakan hada mata harda Matsanancin ciwon mara aduk lokacin da zatayi Jinin Al'ada. Wannan ajiyar idan ta dade takan sanya zubewar ciki (Juna biyu) daga jikin mace, wata ma kwata kwata bata iya daukar cikin. Wata kuma yakan haifar mata da zubewar Maniyyi da zarar sun gama Jima'i da Mijinta sai aljanin ya rika turowa Maniyyin waje, don kar ta dauki ciki. Awasu lokutan kuma zamansa acikin farjin matar yakan haifar da zubar jini mai yawa, na tsawon lokaci. wata ma takan yi sama da Wata 2 ko 3 jinin bai tsaya ba. A nemi malamai na kusa masu tsoron Allah don karin bayani

WANE ALJANI NE AKE KIRA DA SUNA ASHIQ???

AMSA SHINE ALJANIN SOYAYYA -JINNUL ASHIQ. ~ ~~~~~~~~~~~~ ~ ~~~~~~~~~~~~ Yana daga sharrin JINNUL ASHIQ, yakan yi ajiya acikin farjin matar da yake jikinta, ko kuma shi da kansa ya shiga cikin gaban nata ya zauna. Wannan yakan haifar da daukewar sha'awa da GUSHEWAR NI'IMA ajikin Matar da yake jikinta, harma da Jin-zafi matsananci alokacin Jima'i, Wata kuma yakan hada mata harda Matsanancin ciwon mara aduk lokacin da zatayi Jinin Al'ada. Wannan ajiyar idan ta dade takan sanya zubewar ciki (Juna biyu) daga jikin mace, wata ma kwata kwata bata iya daukar cikin. Wata kuma yakan haifar mata da zubewar Maniyyi da zarar sun gama Jima'i da Mijinta sai aljanin ya rika turowa Maniyyin waje, don kar ta dauki ciki. Awasu lokutan kuma zamansa acikin farjin matar yakan haifar da zubar jini mai yawa, na tsawon lokaci. wata ma takan yi sama da Wata 2 ko 3 jinin bai tsaya ba. A nemi malamai na kusa masu tsoron Allah don karin bayani

WANE ALJANI NE AKE KIRA DA SUNA ASHIQ???

AMSA SHINE ALJANIN SOYAYYA -JINNUL ASHIQ. ~ ~~~~~~~~~~~~ ~ ~~~~~~~~~~~~ Yana daga sharrin JINNUL ASHIQ, yakan yi ajiya acikin farjin matar da yake jikinta, ko kuma shi da kansa ya shiga cikin gaban nata ya zauna. Wannan yakan haifar da daukewar sha'awa da GUSHEWAR NI'IMA ajikin Matar da yake jikinta, harma da Jin-zafi matsananci alokacin Jima'i, Wata kuma yakan hada mata harda Matsanancin ciwon mara aduk lokacin da zatayi Jinin Al'ada. Wannan ajiyar idan ta dade takan sanya zubewar ciki (Juna biyu) daga jikin mace, wata ma kwata kwata bata iya daukar cikin. Wata kuma yakan haifar mata da zubewar Maniyyi da zarar sun gama Jima'i da Mijinta sai aljanin ya rika turowa Maniyyin waje, don kar ta dauki ciki. Awasu lokutan kuma zamansa acikin farjin matar yakan haifar da zubar jini mai yawa, na tsawon lokaci. wata ma takan yi sama da Wata 2 ko 3 jinin bai tsaya ba. A nemi malamai na kusa masu tsoron Allah don karin bayani

WANE ALJANI NE AKE KIRA DA SUNA ASHIQ???

AMSA SHINE ALJANIN SOYAYYA -JINNUL ASHIQ. ~ ~~~~~~~~~~~~ ~ ~~~~~~~~~~~~ Yana daga sharrin JINNUL ASHIQ, yakan yi ajiya acikin farjin matar da yake jikinta, ko kuma shi da kansa ya shiga cikin gaban nata ya zauna. Wannan yakan haifar da daukewar sha'awa da GUSHEWAR NI'IMA ajikin Matar da yake jikinta, harma da Jin-zafi matsananci alokacin Jima'i, Wata kuma yakan hada mata harda Matsanancin ciwon mara aduk lokacin da zatayi Jinin Al'ada. Wannan ajiyar idan ta dade takan sanya zubewar ciki (Juna biyu) daga jikin mace, wata ma kwata kwata bata iya daukar cikin. Wata kuma yakan haifar mata da zubewar Maniyyi da zarar sun gama Jima'i da Mijinta sai aljanin ya rika turowa Maniyyin waje, don kar ta dauki ciki. Awasu lokutan kuma zamansa acikin farjin matar yakan haifar da zubar jini mai yawa, na tsawon lokaci. wata ma takan yi sama da Wata 2 ko 3 jinin bai tsaya ba. A nemi malamai na kusa masu tsoron Allah don karin bayani

nageria tazama.....

A yayin da kasashen Amurka, Birtaniya, Chana, Faransa da kuma Isra’ila suka fara jibge dakarun sojinsu a Nijeriya domin lalubo bakin zaren maboyar ‘yan matan sakandiren Chibok da ke jihar Borno da kungiyar Jama’atu Ahlus Sunnah Lid’dawati Ilal-Jihad, wadda aka fi sani da Boko Haram ta yi garkuwa da su. Shi kuma a nasa bangaren shugaban kungiyar, Imam Abubakar Shekau ya fitar da wani faifan bidiyo a ranar Litinin din da ta gabata wanda hakan ya zo daidai da kwanaki 28 da bacewar ‘yan matan. A cikin faifan bidiyon da ya yi magana da harshen Larabci da kuma Hausa na tsawon kimanin mintuna 27, an nuna kusan ‘yan mata da yawansu ya kai kimanin 130 kowacce sanye da Hijabi a zazzaune suna karanta Suratul Fahiha kana kuma wasu biyu ribe da tuta mai taken kalmar ‘Shahada.’ A cewar Shekau ya Musuluntar da kusan dukkan’yan matan da ba Musulmai ba ne. A rahotannin baya an yi kiyasin sama da mata 270 ne ‘yan kungiyar suka yi garkuwa da su a makarantar sakandiren mata ta Chibok ranar 14 ga Afirilu, ...

nageria tazama.....

A yayin da kasashen Amurka, Birtaniya, Chana, Faransa da kuma Isra’ila suka fara jibge dakarun sojinsu a Nijeriya domin lalubo bakin zaren maboyar ‘yan matan sakandiren Chibok da ke jihar Borno da kungiyar Jama’atu Ahlus Sunnah Lid’dawati Ilal-Jihad, wadda aka fi sani da Boko Haram ta yi garkuwa da su. Shi kuma a nasa bangaren shugaban kungiyar, Imam Abubakar Shekau ya fitar da wani faifan bidiyo a ranar Litinin din da ta gabata wanda hakan ya zo daidai da kwanaki 28 da bacewar ‘yan matan. A cikin faifan bidiyon da ya yi magana da harshen Larabci da kuma Hausa na tsawon kimanin mintuna 27, an nuna kusan ‘yan mata da yawansu ya kai kimanin 130 kowacce sanye da Hijabi a zazzaune suna karanta Suratul Fahiha kana kuma wasu biyu ribe da tuta mai taken kalmar ‘Shahada.’ A cewar Shekau ya Musuluntar da kusan dukkan’yan matan da ba Musulmai ba ne. A rahotannin baya an yi kiyasin sama da mata 270 ne ‘yan kungiyar suka yi garkuwa da su a makarantar sakandiren mata ta Chibok ranar 14 ga Afirilu, ...

ALLAH YA KARE MU

BALA'I BAYA SALLAMA JAMA'A MU FARKA DAGA BARCI Matsalar LUWADI DA MADIGO kullum sai karuwa take tana neman zama ruwan dare musamman a makarantun gaba da secondary tsakanin mace da mace har takai suna aure a junansu inda zaka ga yar mai kudi ta auri yar talaka tana mata wanki da guda da girki da sharar daki ita kuma duk harka ta kudi itace. haka suma bangaren maza irin wannan ce take faruwa.To Abin tambaya a nan shine wa yake da alhakin magance wannan mumnunan bala'a daya tunkaro Al'umma musamman matasa yan mata da kuma matasa samari tsakanin IYAYE DA MALAMAN MAKARANTU.

sainayi instagram

SAI NAYI INSTAGRAM.1 Asabe ta yi tagumi gami da tsaki, sannan ta kara kallon kanta a Mudubi, ta mike tsaye ta juya ta kara juyawa , sannan ta kara zama. "Mai Lariya da Lami suka fini dashi, Na fisu komai kyau fari da Diri, amma saboda kawai suna rike wayar da take Instagram, Tacno , sune kullun gorin yau da ban na gobe daban, kuma ma ita Lamin ai ta nuna min photon da tasa wanda muka yi ni da ita an yi mata LIKES sama da 1000. kuma nasan danni ake yi matan. Asabe dai ba 'yar kowa bace gidansu dai-dai gwargwado akwai tarbiya, Babanta ya mutu, Babarta ta tsaya sosai akanta dan ta san lallai wannan lokacin 'Da namiji ma sai ka dage bare mace kuma budurwa, Saboda rashin tsayayyen miji Babarta ta barta take karatun N C E , a FCE to anan ne ta gamu da wadannan kawayen LAMI DA RALIYA . Bayan ta gama wannan tunani Sai ta yankewa zuciyar ta cewar , in har Lami da mairo zasu rike TACNO,ita kuma ai sai dai SAMSUNG GALAXY S3 ko GALAXY NOTE2, ta yanke wa kanta shawarar ko ta halin kaka...

Wani Kwarto ne

Wata rana wani kwarto yabi tsuhuwar budurwarsa gdan mijinta: KWARTO: Salamu Alaikum. MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa, zauna. KWARTO: To amma me yasa matarka take hararana? MATA: Kallonka kamarya? Dalla gafaran can da fuskarka kamar je ka dawo anjima. KWARTO: Jimin mata! Gafara can da kafa kamar ba zan dawo ba, said ai ki same ni gida. MIJI: Honey me yasa kike cin zarafinsa haka? MATA: Dole in ci zarafinsa da hancisa kamar zanzo gobe karfe bakwai 7:00 KWARTO: Ni bazan kara miki magana ba da bakinki kamar kada ki makara. MIJI: Mallam gara muje waje muyi fira mu bar mata gdan da wannan fadan naku kamar gobe zaku ci ubanku."

giya

,MANZON ALLAH (SAW) YA CE MU NISANCI GIYA Manzon Allah (SAW) Ya ce "Ku nisanci giya! Domin itace Uwar Laifuka". A wata ruwaya kuma Manzon Allah ya ce "Giya itace Mabudin dukkan sharri" [Hakim]. Tabbas kuwa giya ita ce Mabudin dukkanin sharri, domin mutum zai iya aikata komai tun da bashi cikin hankalinsa da tunaninsa. Don haka idan har mutum yaki tuba da barin shan giya da dukkan abinda kesa maye to tabbas ya fada cikin kwari na halaka. Domin Manzon Allah (SAW) ya ce "Mashayin giya kamar mai bautan gumaka ne". [Ahmad]. To meye makomar mai bautan gumaka? Ina rokon Allah ya kare mu daga Shan Dukkanin kayan maye. Ya shiryi matasan mu wainda suka tsinci kansu cikin aikata wannan babban laifi. Ameen

labarin wani

WATA RANA wani Malami yana zaune da Jama'a ana ta Hira, sai ya Tambayesu "anya kuwa suna son MATAYENSU?" gaba dayansu" suka amsa da"kwarai kuwa". sai Malam ya sake cewa "yaushe rabon da kowa nenku ya Furtawa Matarsa cewa yana sonta? Misali ya ce I Love U".To, anan ne suka fara bada amsa, wani yace kusan wata guda kenan,wani ya ce fiye da Shekara, wani ya ce bazai iya Tunawa ba, da dai sauransu.Daga nan Malam ya ce "kowa ya Rubuta sakon I Love U ta wayar Salularsa ya aikawa Matarsa, domin ganin wadanne irin Amsoshi zasu bayar"Cikin kankanin lokaci sai ga amsoshi sun fara zuwa daga wajen Matayen kamar haka: 1. Humm 'da' kenan banda yanzu 2. Maganar auren naka ta rushe kenan? 3. Kana son na baka aron kudi kenan? 4. A mafarki kenan 5. Tab Allah ya kamaka, bari ka dawo ka fada min wadda ka aikama wannan sako 6. HUMMM me ka ke nufi? wannan karon ba zan yarda ba 7. Waye wannan? 8. Wata sabuwa 9. Yau kuma? 10. HUmm munafiki wallahi ban h...

wayafi shirme

Cikin wayannan mutane 3 waye yafi sakarci???. 1. Wanda ake ruwan sama kamar da bakin qwarya amma ya kunna famfo yasa tiyo yana bawa flower ruwa. 2. Wanda yana jan ruwa a rijiya gugan ya fada, sai ya shiga cikin rijiyar ya laluba yaji wurin da gugan yake sannan ya fito yaje aron zabarin da zai fiddo gugan. 3. Wanda yaje daji diban giginya saida yahau bishiyan ya latsa yaji wadda ta nuna amma sai ya sauko ya riqa jifanta da dutse. Wai cikinsu wa yafi wani? ASA

wayar hannu

Wasu masana a fannin kimiyya sun yi gargadin cewa, na'urorin zamani sun sa mutane na mantawa da muhimmancin barci. A cewarsu amfani da kwamfuta da wayoyin komai da ruwanka da mutane ke yi na sa su yi barci kalilan, haka zalika masu aikin dare. Masanan sun ce yin hakan na shafar kwayoyin halitta na DNA, kuma hakan kan kai ga cutar daji ko sankara da ciwon zuciya da ciwon suga da kamuwa da kwayoyin cuta da kuma teba. Gargadin wanda aka wallafa a mujallar kiwon lafiya ta The Lancet a watan jiya, ya nemi likitoci su dinga rubutawa mutane su je su yi barci, domin inganta lafiya.

tofa

ABUBUWANDA SUKE SAWA MIJI YA TSANI MATARSA. . . . Yan uwa musulmai kamar yadda allah ya haliccemu mu mata to munada lalura. Wannan lalura bata komai bace se rashin iya #tsarki. Wata xata tambaya to dacen bata iya tsarkin bane? To a xahirin gsky baki iyaba domin tun kina 'yar karama ba'a koya mikiba. Zakuga mata tanada kyau tanada ladabi da biyayya ga mijin kuma duk abunda mijin yakeso tana masa amma kuga bata burgeshi kaga ya tsaneta kuma ta rasa dalili. To dalilin shine baki iya tsarki ba. Rashin iya tsarki yakan haifarwa mace abubuwa kamar haka. Warin gaba Kaikayin gaba Kurajen gaba Zuban farin ruwa a gaban mace. To wa'yan suna abubuwan da rashin iya tsarki yake haifarwa, bayan wannan kuma akwai wasu abubuwan da sukesa warin gaban mace guda 7. Mace tabiya kanta bukata da hanu ko candle ko wani abu daban. Akwai matanda basuda me biya musu bukata to se sudinga amfanida hanunsu dan biyawa kansu bukata. Wanda hakan kuma HARAMUN ne sannan yana haifarwa mace wari gaba. Mace tab...

Restor ya nokia

RESTORE YOUR NOKIA PHONE gayanda zaka dawo da lafiyar wayan ka cikin sauki, idan nokiyarka tana maka rudu gyarata dakanka kaman haka wato "restore" akwai hanyoyi guda uku na daya shine ¤SOFT RESTORE~ shine ake yiwa waya wanda shi yana goge settings ne kawai nakan waya, yadda zakayi kawai saki jiki kalatsa numba kaman haka wato *#7780# sannan nokia code default code dai shine 12345 misali sai kadanna yes sannan security code sai ka dannan ok Nabiyu shine ¤HARD RESTORE ~ shikuma yana goge komai na waya tadawo kaman randa aka kerota amma ba'a kowani nokia yake yiba idan naka/ki zai dauka to saki jiki ka/ki danna wannan numbobi kamar haka *#7370# sannan nokia code misali *#7570# sai kayi send zai tanbayeka code sai kasaka nokia code naka sai ok Na uku sai ¤ GENERAL RESTORE~shikuma shine wanda yakenan kamar flashing. kuma anayinsane idan waya tanada matsaloli kamar haka sim restriction,invalid imei, select sim network, insert simcard da sauransu sai kacire layinka kabar wayan ...

Rainin wayo

++RAININ WAYO*** Wata rana wani kwarto yabi tsuhuwar budurwarsa gdan mijinta: KWARTO: Salamu Alaikum. MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa, zauna. KWARTO: To amma me yasa matarka take hararana? MATA: Kallonka kamarya? Dalla gafaran can da fuskarka kamar je ka dawo anjima. KWARTO: Jimin mata! Gafara can da kafa kamar ba zan dawo ba, said ai ki same ni gida. MIJI: Honey me yasa kike cin zarafinsa haka? MATA: Dole in ci zarafinsa da hancisa kamar zanzo gobe karfe bakwai 7:00 KWARTO: Ni bazan kara miki magana ba da bakinki kamar kada ki makara. MIJI: Mallam gara muje waje muyi fira mu bar mata gdan da wannan fadan naku kamar gobe zaku ci ubanku.

allah yasa mudace

ABU USAYD AS-SA'IDY (RA) YACE: "Watarana Manzon Allah (saww) yace ma Baffansa AL-ABBAS (RA) cewa: "KAR KA FITO DAGA GIDANKA DA KAI DA 'YA'YANKA HAR SAI NAZO WAJENKU DOMIN INA DA WATA BUKATA AWAJENKU". Saboda haka da gari ya waye Al'Abbas (ra) da iyalansa gaba daya babu wanda ya fita har sai da Manzon Allah (saww) ya shigo yayi sallama, suka gaisa. Sai Manzon Allah (saww) yace musu "KU MATSO KUSA DANI". Da suka matso sai ya sanya Mayafinsa ya lullubesu sannan yayi addu'a yana cewa: "YA RABBI!! WANNAN BAFFA-NA NE, KUMA 'DAN UWAN MAHAIFINA. WADANNAN MA IYALAN GIDANA NE. (YA ALLAH) KA SUTURCESU (KA KARESU) DAGA WUTA KAMAR YADDA NA LULLUBESU DA MAYAFIN NAN NAWA". Mai ruwayar hadisin yace "BABU WANI KYAURE KO WINDOW AGIDAN FACHE SAI DA YA AMSA 'AAAMEEEN'". Awata ruwayar kuma akace DUKKAN ABUBUWAN DA YAKE CIKIN GIDAN BABU ABINDA BAI CE "AAMEEEN" BA. (Abu Na'eem ne ya ruwaitoshi acikin DALA'ILUN NUBU...

bahaushe

Karin maganar HAUSAWA kenan wasu subaka mamaki wasu subaka dariya.! 1. Abin rabone auren MACE da ciki. 2. Duk inda JIRGI yaje idan akai hakuri KUNKURU ma zaije saidai yadade bai jeba.! 3. Daga uhm sai uhm wai uwar gulma tayi cikin shege. 4.Ina ruwan wani da wani wai mahaukaci yayi bako. 5. Yau da gobe mai sa amari SURUKI. 6.Sara da sassaka baya hana GAMJI toho 7.Mai hankali shi yake gane din'gishin KWANDO..! 8.Mai rabon ganin badi ko ana dakawa a turmi... 9.Mai hankali shi yake gane Baccin makaho... 10.WANDA YA GANI shiya ji kunya KALLON FITSARIN MAKAHO. 11.Da zaman banza gara aikin kishiya 12.Allah kadai yasan karatun kurma, 13.RUWA a Chokali ya i'shi mai hankali wanka. 14. Ko yaushe kare ya samu daman mike kafa 15.Abu yayi dai dai ankama ango da uwar amarya 16.Gani yakori ji.... 17.Albarkacin kaza gadan gare yakansha ruwan kasko... 18. Da zaman banza gwamma aikin uwar kishiya. 19. SABON SALO BUHARI A PDP.

to inkai neaakai

DAN BIRI Wata mata ce tashiga mota (texi) zata je unguwa se tazauna agaban motar kusa da direba riqe da jaririnta a hannunta...... Suna cikin tafia sai direba ya juyo ya kalli matar yace kai haji gaskia tunda nake bantaba ganin mummunan jariri kamar wanna dan naki ba...... Matar nan tafusata se tacewa direba ya tsaida matar ma tafasa zama agaba kawai takoma baya kusa da wani mutun shima a xaune, matar tashigo se zage zage take...... Mutumin yatan baye ta hajia lafia kika dawo nan kuma kina zage zage se take gayamar wai wancen mara mutuncin direban shine yake cewa tunda yake betaba ganin mummunan jariri kamar nawa ba..... Mutuminnan ya kalli yaran sannan ya dan dara kadan se yace mata kuma baki mare shiba daya fada ae da kin kasheshi da maria kawai..... Se kuwa ta tashi domin zuwa ta mari direban hahah mutumim kuwa yace mata to kawo na riqe miki wannan dan birin naki dan karki yadda shi...... Matar nan ta juyo a fusace ta wanka wa wannan mutumi mari ta kuma qara masa sannan ta koma ta z...

yitunani dan uwa

KADAN DAGA CIKIN SUNAYEN DINKUNA NA MATA. 1-a tsokani sharia 2-aljanna ta mai rabo ce 3-breast line 4-baba na balaga 5-half breast 6-half sunnah 7-in and out 8-jahannama ga fasinja 9-made in france 10-please call me 11-rubber hijab 12-sorry ustaz 13-show me your back 14-saqa hannunka masoyi 15-talakka baida rabo 16-tafi da gidanka. Wadannan wasu kenan daga cikin sunayen dunkunan mata na yanxu. HASBUNAL..

wasa kwakwalwa

YI NAZARI KA GANO MANA WANNAN AMSAR!!!! Akwai wani TSINTSU mai harufan suna 6 idan ka cire harufa 4 na karshe to harufa 2 na farko zasu baka sunan wani abu da duk wani mai rai yake da burin yaga ya mallakeshi idan kuma ka cire harufa 4 na farko to harufa 2 karshe zasu baka sunan wata sana'a mai tarihi a gurin al'umar HAUSA wanne tsuntsune wannan kuma me da me zai bada

Azumin

FALALAR 15 GA RAJAB 'Yan uwa kar a manta da yin Azumin ranar 13, 14 da 15 ga Rajab. Ranar Laraba mai zuwa shine yayi daidai da 15 ga wannan wata na Rajab. Isnadi daga Ibn Abbas yace, Annabi Adama (as) yace “Ya ubangiji! Bani labara. Wace rana kafi so acikin ranaku, kuma wane lokaci kafi kauna? Sai Allah (T) yayi wahayi zuwa gare shi cewa “Ya Adamu! Ranar dana fi kauna shine Nisfu Rajab (15 ga Rajab). Ya Adamu kanemi kusanci dani a ranar 15 ga Rajab ta hanyar gabatar da kyauta, liyafa, Azumi, addu’a, Istigfari da fadin ‘La ila ha illallahu’. “Ya Adamu! Cewa ni, na riga na hukunta abinda na hukunta, naja layi kan abinda layi, da sannu zan aiko da wani Annabi cikin mutane, mai hadiye fushi da tausayi, mai karimci, masani, mai yawan albarka, na kebance masa da al’ummarsa ranar Nisfu Rajab, bazasu rokeni komai ba a wannan ranar ba face na basu shi! Bazasu tuba a gareni ba, face na gafarta musu, bazasu nemi arziki nab a face na azurta su, bazasu nemi rahamata ba, face na rahamshesu! Ya A...

allah yasa

Za A Kawar Da Kungiyar Boko Haram Cikin Watanni Uku, Cewar Kungiyar Gwamnonin Arewa Gwamnan jihar Niger kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, Mu'azu Babangida Aliyu ya bayyana cewa suna tsammanin gwamnatin tarayya za ta yi maganin kungiyar Boko Haram cikin watanni uku masu zuwa. Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan masu fada a ji da dama a duniya sun nuna rashin jin dadin su ga sace dalibaia mata da aka yi da kuma yadda suke ta Allah wadai da dabi'un kungiyar ta Boko Haram. Gwamna Aliyu ya bayyana hakan ne a yayin zaman da kungiyar gwamnonin Arewan ta yi da jakadan Washington DC a Nijeriya da kuma kungiyar sanya hannayen jari ta Amurka da aka gudanar a otal din Sheraton a Abuja. Ya ce "Wannan shine abin da muke tsamman daga gwamnatin tarayya da taimakon kasashen waje, na yin maganin kungiyar Boko Haram nan da watannin uku masu zuwa. Kamar yadda ya ce dukkan su sun hada karfi da karfe domin magance matsalar Boko Haram. Ya ce " matsalar da kasarmu ke fama da ita a yanzu ...

Duhun kabari

DUHUN KABARI Akwai wata mata alokacin manzan Allah (s.a.w) tana sharar masallaci, annabi yace idan wannan matar tarasu ko wani lokacine a gayamin. Lokacin da matar tarasu da daddarene, shikuma ka'ida ta manzan Allah idan akayi sallar isha ya shiga gida ba'amar sallahma, saidai a saurara xuwa gari yawaye, sabo da yasa safiya xuwa dare duk ta jama'ace. Amma daga dare kuma xuwa asufa na matansane. Bayan nan sai sahabbai suke cewa yaza'ayi, sai suka yanke shawara suka sallaceta, aka kaita kabarinta, bayan gari yawaye sai annabi baiga wannan mataba, sai yayi tambaya yace tana ina.? Sahabbai suka bashi amsa suka cemar tarasu, manzan Allah yace mesa ba'aje angayaminba, sai sahabbai sukace ai kace idan kashiga gid kadda ama sallama. Sai manzan Allah yace aje anunamin kabarinta na sallaceta, aka nuna annabi yamata sallah irin ta gawa, yana idarwa yace wallahi da kabari cike yake da duhu, amma gashi adalilin sallahta kabarin yayi haske harda suke kusa da ita............ ........

kungiyar arsenal

Kungiyar Arsenal na zawarcin 'yan kwallon Barcelona Alexis Sanchez da Pedro. Mujallar The Daily Mail tace Arsene Wenger na fatan dauko 'yan wasan biyu idan har Barca zata sayar da 'yan kwallon cikin farashi mai sauki. Sanchez, mai shekaru 25, yana fama da rashin buga wasanni da yasa yake hangen komawa wasa a Premier Ingila da ake ganin zai kai £20million. Shi kuwa Pedro, mai shekaru 26, ya zura kwallaye 16 da hakan yasa Wenger ke son dauko dan wasa domin kawar da matsalar rashin zura kwallo a kungiyar

monday dua

Monday Dua بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمٰنِ ٱلرَّحِيمِ In the Name of Allah, the All-beneficent, the All-merciful الْحَمْدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي لَمْ يُشْهِدْ احَداً Praise be to Allah Who allowed none to witness حِيـنَ فَطَرَ ٱلسَّمَاوَاتِ وَٱلارْضَ when He created the heavens and the earth, وَلاَ ٱتَّخَذَ مُعِيناً حِيـنَ بَرَا ٱلنَّسَمَاتِ and Who took no helper when He authored the spirits! لَمْ يُشَارَكْ فِي ٱلإِلٰهِيَّةِ He has no associate in Divinity وَلَمْ يُظاهَرْ فِي ٱلْوَحْدَانِيَّةِ and no support in Unity. كَلَّتِ ٱلالْسُنُ عَنْ غَايَةِ صِفَتِهِ Tongues fall silent before the limit of describing Him, وَٱنْحَسَرَتِ ٱلْعُقُولُ عَنْ كُنْهِ مَعْرِفَتِهِ intellects fail before the core of knowing Him, وَتَوَاضَعَتِ ٱلْجَبَابِرَةُ لِهَيْبَتِهِ tyrants fall low in awe of Him, وَعَنَتِ ٱلْوُجُوهُ لِخَشْيَتِهِ faces are humbled in fear of Him, وَٱنْقَادَ كُلُّ عَظِيمٍ لِعَظَمَتِهِ and everything mighty yields to His mightiness! فَلَكَ ٱلْحَمْدُ مُتَوَاتِراً مُتَّسِقاً So, to You belongs prais...

jamiai na nema su hana zanga zangar daliban chibok

Jami'an 'Yan Sanda Na Neman Hana Masu Zanga-zangar Sace Daliban Chibok A Abuja. A ci gaba da zanga zangar luma a da wasu fitattun mata ke gudanarwa, Jami'an ‘Yan Sanda sun hana masu zanga-zanga shiga dandalin Unity Fountain da ke Abuja a yammacin Lahadi yau, inda ma suka yi ta ja-in-ja da mata da maza. “A matsayina na ‘yar Kasar nan, ina da ‘yancin gudanar da taron lumana, babu wanda ya isa ya hana ni wannan daman. Ba zan je ko ina ba. Ina da ‘yancin zuwa ko ina a cikin al-ummarnan. Wannan demokradiyya ce, kuma ko lokacin mulkin soja nayi zanga-zanga, balle demokradiyya. Bazan je ko ina ba,” a cewar Oby Ezekwesili. Hadiza Bala, daya daga cikin shuwagabanin masu gangamin cewa ta yi “muna nan a wajen da muke zuwa kullum, domin tattaunawa, da gangamin lumana, kuma an hana mu, an ce wai mu tafi, mu kuma mun ki, saboda ba za mu bar kowa ya keta hakkin mu na bil adama ba. Na gode.” “Ba za mu je ko ina ba, kuma duk wanda yake son tafiya ya je, amma ni Oby Ezekwesili, ba zan je ko ...

Wasu barayi ne

WASU BARAYI NE _ ___________________ sukaje sata Gidan wani mutun barayinnan suna daukeda mugayen makamai kuma su bakwaine 7 sai biyu suka shiga cikin gidan sauran suna jiransu a waje shigan biyun suka duba ko ina a gidan basuga kowaba juyawan dayan keda wuya saiyaga wani babban wando a shanya a igiya saiyacewa dayan mugudu kawai suka fito dagudu sai rauran suna tambayansu yahaka meyafaru? Sai sukace wallahi garamungudu tunbaisamemuba domin wani wandone muka gani idan har wandonchan na mutumne idan yasamemu bazamuji dadiba kawai sai suka ruga dagudu batareda sundauki komai a gidanba. Hahahahahahahahahaha kufadi kalma daya kan wadannan barayin

chibok

Wasu daga cikin gungun ‘yan mata daliban makarantar sakandaren da ‘yan ta’adda suka kaiwa hari a jihar Bornon Nigeria, sun yi bayanin yadda suka yi sa’ar kubuta daga kangin daga ‘yan Boko haram suka yi wajen shirya kamesu a gidajen kwanansu na makaranta. Dalibar wadda muka boye sunanta tace "yayin da aka kaimu wani daji sai su ‘yan matan suka fara tunanin cewa tun da wasu daga cikin ‘yan matan da aka kama sun yi tsalle daga cikin motar domin kubuta kuma Allah Ya basu sa’ar kubutar, mai zai hana muma mu jarraba yin tsallen domin mu kubuta koda kuwa ‘yan ta’addar zasu kashemu a lokacin? Domin yanzu dai bamu san inda ‘yan bangar zasu kaimu ba, don haka sai ini da kawata muka tari aradu daka muma yi tsalle daga cikin motar suka tsere da gudu." Kutsawa da ‘yan banga suka yi har suka sace dalibai ‘yan mata hakan yaketa haddin mutumcin Bil Adama don haka ya zama wajibi kan kasa da kasa da suyi wani abu. Amurka na daga cikin kasashen da yanzu haka ke bada gudummawar bincike da kayan ...

nyanya bomb again

labarai sun nuna cewa ayanzu haka ankai hari bom a unguwar nyanya dake abuja kusa da inda wancan na farko ya tashi a yanzu haka sojoji suna dauki a wurin suna ta harbe harbe asama kuma hukumar bada agajin gaggawa suna ta kwashe gawarwaki da wanda suka samu raunika