allah yasa mudace

ABU USAYD AS-SA'IDY (RA) YACE: "Watarana Manzon Allah (saww)
yace ma Baffansa AL-ABBAS (RA)
cewa: "KAR KA FITO DAGA GIDANKA
DA KAI DA 'YA'YANKA HAR SAI
NAZO WAJENKU DOMIN INA DA
WATA BUKATA AWAJENKU". Saboda haka da gari ya waye
Al'Abbas (ra) da iyalansa gaba daya
babu wanda ya fita har sai da
Manzon Allah (saww) ya shigo yayi
sallama, suka gaisa. Sai Manzon Allah (saww) yace musu
"KU MATSO KUSA DANI". Da suka matso sai ya sanya
Mayafinsa ya lullubesu sannan yayi
addu'a yana cewa: "YA RABBI!! WANNAN BAFFA-NA
NE, KUMA 'DAN UWAN MAHAIFINA. WADANNAN MA IYALAN GIDANA NE.
(YA ALLAH) KA SUTURCESU (KA
KARESU) DAGA WUTA KAMAR
YADDA NA LULLUBESU DA MAYAFIN
NAN NAWA". Mai ruwayar hadisin yace "BABU
WANI KYAURE KO WINDOW AGIDAN
FACHE SAI DA YA AMSA
'AAAMEEEN'". Awata ruwayar kuma akace
DUKKAN ABUBUWAN DA YAKE CIKIN
GIDAN BABU ABINDA BAI CE
"AAMEEEN" BA. (Abu Na'eem ne ya ruwaitoshi
acikin DALA'ILUN NUBUWWAH). Ya Allah kare naman jikinmu daga
azabar wuta amee

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA