WANE ALJANI NE AKE KIRA DA SUNA ASHIQ???

AMSA SHINE ALJANIN
SOYAYYA -JINNUL ASHIQ.
~~~~~~~~~~~~~
~~~~~~~~~~~~~
Yana daga sharrin JINNUL ASHIQ,
yakan yi ajiya acikin farjin matar da yake jikinta, ko kuma shi da kansa
ya shiga cikin gaban nata ya zauna. Wannan yakan haifar da daukewar
sha'awa da GUSHEWAR NI'IMA
ajikin Matar da yake jikinta, harma
da Jin-zafi matsananci alokacin
Jima'i, Wata kuma yakan hada
mata harda Matsanancin ciwon mara aduk lokacin da zatayi Jinin
Al'ada. Wannan ajiyar idan ta dade takan
sanya zubewar ciki (Juna biyu)
daga jikin mace, wata ma kwata
kwata bata iya daukar cikin. Wata kuma yakan haifar mata da
zubewar Maniyyi da zarar sun
gama Jima'i da Mijinta sai aljanin ya
rika turowa Maniyyin waje, don kar
ta dauki ciki. Awasu lokutan kuma zamansa acikin farjin matar
yakan haifar da zubar jini mai
yawa, na tsawon lokaci.
wata ma takan yi sama da Wata 2
ko 3 jinin bai tsaya ba. A nemi malamai na kusa masu tsoron Allah don karin bayani

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA