tsaka mai wuya
#TSAKAMAI WUYA
Wani matashi
ne bai da lafiya , ciwo
yaki ci-ya-ki cinyewa sai wani mai magani yace musu bazai warke ba har sai an hura wuta sannan sai shi
matashin su shiga shi da daya daga cikin wa'yanda
ya fi so su kwana amma ba abinda zai same su sannan zai warke.
Ai ko haka aka yi sai aka hura wuta aka ce mahaifiyarsa ta shiga tace sam ba ta san da zancen ba, don ita bata gaji da duniya ba kawai a barshi ya mutu,sai budurwarsa tace ita tana son sa, a sa su a ciki, aka hura wuta suka shiga
washe gari ya warke
suka fito sumul, mahaifiyarsa ta fi kowa murna,
akan hanyarsu ta dawowa gida sai ga zomo zai wuce sai yarinyar tace tana so ya kama mata ,ya
dauki abin jifa zai yi jifa kenan sai zomon ya waigo
yace da shi, kana jifa na mahaifiyarka zata mutu, in
kuma ka fasa budurwarka zata mutu....
in kaine wanne zaka yi?,

Comments
Post a Comment