tofa

ABUBUWANDA SUKE SAWA MIJI YA TSANI
MATARSA.
.
.
.
Yan uwa musulmai kamar yadda allah ya
haliccemu mu mata to munada lalura. Wannan
lalura bata komai bace se rashin iya #tsarki.
Wata xata tambaya to dacen bata iya tsarkin
bane? To a xahirin gsky baki iyaba domin tun
kina 'yar karama ba'a koya mikiba. Zakuga
mata tanada kyau tanada ladabi da biyayya ga
mijin kuma duk abunda mijin yakeso tana
masa amma kuga bata burgeshi kaga ya
tsaneta kuma ta rasa dalili. To dalilin shine
baki iya tsarki ba. Rashin iya tsarki yakan
haifarwa mace abubuwa kamar haka.
Warin gaba
Kaikayin gaba
Kurajen gaba
Zuban farin ruwa a gaban mace.
To wa'yan suna abubuwan da rashin iya tsarki
yake haifarwa, bayan wannan kuma akwai
wasu abubuwan da sukesa warin gaban mace
guda 7.
Mace tabiya kanta bukata da hanu ko candle
ko wani abu daban. Akwai matanda basuda
me biya musu bukata to se sudinga amfanida
hanunsu dan biyawa kansu bukata. Wanda
hakan kuma HARAMUN ne sannan yana
haifarwa mace wari gaba.
Mace tabar pant ajikinta na tsawon lkc. To
shima yanasa warin gaba, yakamaja a rana
kidinga chanja pant sau dayawa sbd kinsan
duk lkc da kikayi tsarki to farjinki ya jike kuma
babu iska da take shiga wannan lungun balle
ya bushe, to idan kina yawan chanjawa to xaki
huta da warin gaba.
Yin tsarki da ruwan sanyi.
Mace a rayuwarta gaba daya batada alaka da
ruwan sanyi ta kowane bangare kamar wanka,
tsarki, sha da sauransu, amfani da ruwan sanyi
wajen tsarki yana haifar da warin gaba.
Yan uwa hanuna yagaji kuma saura guda 4.
Muhadu a kashi na gaba domin kawo muku
sauran dakuma yanda yakamata mace tayi
idan ta tsinci kanta a halin warin gaba ko
xuban farin ruwa ko kaikayin gaba ko kuraje.
Yi comment ko like idan abun ya amfaneka
Allah ya bamu ikon gyara jikinmu

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA