Azumin
FALALAR 15 GA RAJAB
'Yan uwa kar a manta da yin
Azumin ranar 13, 14 da 15 ga
Rajab. Ranar Laraba mai zuwa
shine yayi daidai da 15 ga wannan
wata na Rajab. Isnadi daga Ibn
Abbas yace, Annabi Adama (as)
yace “Ya ubangiji! Bani labara.
Wace rana kafi so acikin ranaku,
kuma wane lokaci kafi kauna? Sai
Allah (T) yayi wahayi zuwa gare shi
cewa “Ya Adamu! Ranar dana fi
kauna shine Nisfu Rajab (15 ga
Rajab). Ya Adamu kanemi kusanci
dani a ranar 15 ga Rajab ta hanyar
gabatar da kyauta, liyafa, Azumi,
addu’a, Istigfari da fadin ‘La ila ha
illallahu’.
“Ya Adamu! Cewa ni, na riga na
hukunta abinda na hukunta, naja
layi kan abinda layi, da sannu zan
aiko da wani Annabi cikin mutane,
mai hadiye fushi da tausayi, mai
karimci, masani, mai yawan
albarka, na kebance masa da
al’ummarsa ranar Nisfu Rajab,
bazasu rokeni komai ba a wannan
ranar ba face na basu shi! Bazasu
tuba a gareni ba, face na gafarta
musu, bazasu nemi arziki nab a
face na azurta su, bazasu nemi
rahamata ba, face na rahamshesu!
Ya Adamu! Wanda ya wayi gari
yana Azumi a Nisfu Rajab! Yana
mai zikiri, yana mai tsoro na, mai
kiyaye farjinsa (daga zina), mai
sadaka daga dukiyarsa, to bashi da
sakamako a gareni face Aljanna. Ya
Adamu! Fadawa ‘ya’yanka cewa su
kiyaye kansu daga aikata zunubi a
Rajab, domin sabo a cikinsa abune
mai girma” (Ikbal 157).Allah yabamu lfy da aikata wannan babbar ibada.
'Yan uwa kar a manta da yin
Azumin ranar 13, 14 da 15 ga
Rajab. Ranar Laraba mai zuwa
shine yayi daidai da 15 ga wannan
wata na Rajab. Isnadi daga Ibn
Abbas yace, Annabi Adama (as)
yace “Ya ubangiji! Bani labara.
Wace rana kafi so acikin ranaku,
kuma wane lokaci kafi kauna? Sai
Allah (T) yayi wahayi zuwa gare shi
cewa “Ya Adamu! Ranar dana fi
kauna shine Nisfu Rajab (15 ga
Rajab). Ya Adamu kanemi kusanci
dani a ranar 15 ga Rajab ta hanyar
gabatar da kyauta, liyafa, Azumi,
addu’a, Istigfari da fadin ‘La ila ha
illallahu’.
“Ya Adamu! Cewa ni, na riga na
hukunta abinda na hukunta, naja
layi kan abinda layi, da sannu zan
aiko da wani Annabi cikin mutane,
mai hadiye fushi da tausayi, mai
karimci, masani, mai yawan
albarka, na kebance masa da
al’ummarsa ranar Nisfu Rajab,
bazasu rokeni komai ba a wannan
ranar ba face na basu shi! Bazasu
tuba a gareni ba, face na gafarta
musu, bazasu nemi arziki nab a
face na azurta su, bazasu nemi
rahamata ba, face na rahamshesu!
Ya Adamu! Wanda ya wayi gari
yana Azumi a Nisfu Rajab! Yana
mai zikiri, yana mai tsoro na, mai
kiyaye farjinsa (daga zina), mai
sadaka daga dukiyarsa, to bashi da
sakamako a gareni face Aljanna. Ya
Adamu! Fadawa ‘ya’yanka cewa su
kiyaye kansu daga aikata zunubi a
Rajab, domin sabo a cikinsa abune
mai girma” (Ikbal 157).Allah yabamu lfy da aikata wannan babbar ibada.
Comments
Post a Comment