gaskiya ne

BISHRU IBN MU'AWIYAH(R.A):-

Sun Zo Wajen Manzon ALLAH(S.A.W)

Tare Da Mahaifinsa, Sai Manzon ALLAH
(S.A.W) Ya Dora Hannunsa Mai Albarka
Akansa Da Kuma Fuskarsa Yayi Masa
Addu'a.

Sai Wajen Da Manzon ALLAH(S.A.W) Ya
Taba Din Ya Rika Yin Haske Akan Fuskar
Sayyiduna Bishru(R.A).

Tun Daga Wannan Ranar Sayyiduna
Bishru(R.A) Indai Ya Ta'ba Jikin Marasa
Lafiya, Nan Take Suke Warkewa(Albarka
cin Tafin Hannun Manzon ALLAH
S.A.W).

SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAAM!

YA ALLAH!

DON TAFIN HANNUN
MANZON ALLAH(S.A.W) MAI
ALBARKA, KA BIYA MANA
BUQATUNMU NA ALKHAIRI, YA KARE
MU DAGA SHARRIN MUTUM, ALJAN,

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA