Duhun kabari

DUHUN KABARI

Akwai wata mata alokacin
manzan Allah
(s.a.w) tana sharar masallaci,
annabi yace
idan wannan matar tarasu ko
wani lokacine
a gayamin.
Lokacin da matar tarasu da
daddarene,
shikuma ka'ida ta manzan Allah
idan akayi
sallar isha ya shiga gida
ba'amar sallahma,
saidai a saurara xuwa gari
yawaye,
sabo da yasa safiya xuwa dare
duk ta
jama'ace.
Amma daga dare kuma xuwa
asufa na
matansane.
Bayan nan sai sahabbai suke
cewa yaza'ayi,
sai suka yanke shawara suka
sallaceta, aka
kaita kabarinta,
bayan gari yawaye sai annabi
baiga wannan
mataba, sai yayi tambaya yace
tana ina.?
Sahabbai suka bashi amsa
suka cemar
tarasu,
manzan Allah yace mesa ba'aje
angayaminba,
sai sahabbai sukace ai kace
idan kashiga gid
kadda ama sallama.
Sai manzan Allah yace aje
anunamin
kabarinta na sallaceta, aka
nuna annabi
yamata sallah irin ta gawa,
yana idarwa yace
wallahi da kabari cike yake da
duhu, amma
gashi adalilin sallahta kabarin
yayi haske
harda suke kusa da ita............
........Allah muna
rokanka allah kasa haske acikin
kabarinmu,
Ameen

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA