Restor ya nokia
RESTORE YOUR NOKIA PHONE
gayanda
zaka dawo da lafiyar wayan ka
cikin sauki, idan nokiyarka tana
maka rudu gyarata dakanka
kaman haka wato "restore"
akwai hanyoyi guda uku na
daya shine ¤SOFT RESTORE~
shine ake yiwa waya wanda shi
yana goge settings ne kawai
nakan waya, yadda zakayi
kawai saki jiki kalatsa numba
kaman haka wato *#7780#
sannan nokia code default code
dai shine 12345 misali sai
kadanna yes sannan security
code sai ka dannan ok Nabiyu
shine ¤HARD RESTORE ~
shikuma yana goge komai na
waya tadawo kaman randa aka
kerota amma ba'a kowani
nokia yake yiba idan naka/ki zai
dauka to saki jiki ka/ki danna
wannan numbobi kamar haka
*#7370# sannan nokia code
misali *#7570# sai kayi send
zai tanbayeka code sai kasaka
nokia code naka sai ok Na uku
sai ¤ GENERAL
RESTORE~shikuma shine wanda
yakenan kamar flashing. kuma
anayinsane idan waya tanada
matsaloli kamar haka sim
restriction,invalid imei, select
sim network, insert simcard da
sauransu sai kacire layinka
kabar wayan akashe sai kasaki
jiki kadanna symbol na * da 3
sannan ka danne wurin
kunnawa wato red key zata
nuna maka wani rubutu sai ka
danna yes
kuma katabbatar
kana da caji sosai awayanka
wanda zaikaka har kakare
kuma ba'a kashe waya alokacin
da akeyi kuma ba'a cire ba3
alokacin da akeyi
gayanda
zaka dawo da lafiyar wayan ka
cikin sauki, idan nokiyarka tana
maka rudu gyarata dakanka
kaman haka wato "restore"
akwai hanyoyi guda uku na
daya shine ¤SOFT RESTORE~
shine ake yiwa waya wanda shi
yana goge settings ne kawai
nakan waya, yadda zakayi
kawai saki jiki kalatsa numba
kaman haka wato *#7780#
sannan nokia code default code
dai shine 12345 misali sai
kadanna yes sannan security
code sai ka dannan ok Nabiyu
shine ¤HARD RESTORE ~
shikuma yana goge komai na
waya tadawo kaman randa aka
kerota amma ba'a kowani
nokia yake yiba idan naka/ki zai
dauka to saki jiki ka/ki danna
wannan numbobi kamar haka
*#7370# sannan nokia code
misali *#7570# sai kayi send
zai tanbayeka code sai kasaka
nokia code naka sai ok Na uku
sai ¤ GENERAL
RESTORE~shikuma shine wanda
yakenan kamar flashing. kuma
anayinsane idan waya tanada
matsaloli kamar haka sim
restriction,invalid imei, select
sim network, insert simcard da
sauransu sai kacire layinka
kabar wayan akashe sai kasaki
jiki kadanna symbol na * da 3
sannan ka danne wurin
kunnawa wato red key zata
nuna maka wani rubutu sai ka
danna yes
kuma katabbatar
kana da caji sosai awayanka
wanda zaikaka har kakare
kuma ba'a kashe waya alokacin
da akeyi kuma ba'a cire ba3
alokacin da akeyi
Comments
Post a Comment