Labari
LABARIN TANKO BABBAN DIREBA DA D.P.O:
D.P.O: tanko muna tuhumar ka da kisan mutane har
sama da hamsin
TANKO: wallahi yallabai mutun daya ne ya ja musu
D.P.O: to wanene ya ja musu?
TANKO: wato yallabai abin da yafaru shine" ina cikin
tukin mota (daf) sai kawai na nemi birki(break) na
rasa.
To a can gaba akwai mutun biyu suna tafiya.
To a gefensu kuma akwai taron jama'a suna daurin
aure. Sai nayi cikin taron jamar.
D.P.O: to me yasa ba kayi kan mutum biyun nan ba
domin a rage barna?
TANKO: wallahi yallabai haka naso nayi to inda aka
sami matsala shine" da naga wannan taron jama'ar
sai nayi kan wadannan mutane biyun, to na take
daya sai dayan ya gudu cikin taron jama'ar nan
domin ya tsira, ni kuma da
naga zai tsere min, sai na bishi cikin taron jama'ar domin na karasa mission
dina.
To yallabai kaga yanda abin yake. Ko kaga
laifina.

Comments
Post a Comment