giya
,MANZON ALLAH (SAW) YA CE MU NISANCI GIYA
Manzon Allah (SAW) Ya ce "Ku nisanci giya! Domin itace Uwar Laifuka". A wata ruwaya kuma Manzon Allah ya ce "Giya itace Mabudin dukkan sharri" [Hakim].
Tabbas kuwa giya ita ce Mabudin dukkanin sharri, domin mutum zai iya aikata komai tun da bashi cikin hankalinsa da tunaninsa. Don haka idan har mutum yaki tuba da barin shan giya da dukkan abinda kesa maye to tabbas ya fada cikin kwari na halaka. Domin Manzon Allah (SAW) ya ce "Mashayin giya kamar mai bautan gumaka ne". [Ahmad]. To meye makomar mai bautan gumaka?
Ina rokon Allah ya kare mu daga Shan Dukkanin kayan maye. Ya shiryi matasan mu wainda suka tsinci kansu cikin aikata wannan babban laifi.
Ameen

Comments
Post a Comment