Posts

Showing posts from August, 2014

quaan

﴾ ق ﴿ translated to English ﴿ بِسْمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ ﴾ ق وَالْقُرْآنِ الْمَجِيدِ ﴿1﴾ بَلْ عَجِبُوا أَن جَاءهُمْ مُنذِرٌ مِّنْهُمْ فَقَالَ الْكَافِرُونَ هَذَا شَيْءٌ عَجِيبٌ ﴿2﴾ أَئِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًا ذَلِكَ رَجْعٌ بَعِيدٌ ﴿3﴾ قَدْ عَلِمْنَا مَا تَنقُصُ الْأَرْضُ مِنْهُمْ وَعِندَنَا كِتَابٌ حَفِيظٌ ﴿4﴾ بَلْ كَذَّبُوا بِالْحَقِّ لَمَّا جَاءهُمْ فَهُمْ فِي أَمْرٍ مَّرِيجٍ ﴿5﴾ أَفَلَمْ يَنظُرُوا إِلَى السَّمَاء فَوْقَهُمْ كَيْفَ بَنَيْنَاهَا وَزَيَّنَّاهَا وَمَا لَهَا مِن فُرُوجٍ ﴿6﴾ وَالْأَرْضَ مَدَدْنَاهَا وَأَلْقَيْنَا فِيهَا رَوَاسِيَ وَأَنبَتْنَا فِيهَا مِن كُلِّ زَوْجٍ بَهِيجٍ ﴿7﴾ تَبْصِرَةً وَذِكْرَى لِكُلِّ عَبْدٍ مُّنِيبٍ ﴿8﴾ وَنَزَّلْنَا مِنَ السَّمَاء مَاء مُّبَارَكًا فَأَنبَتْنَا بِهِ جَنَّاتٍ وَحَبَّ الْحَصِيدِ ﴿9﴾ وَالنَّخْلَ بَاسِقَاتٍ لَّهَا طَلْعٌ نَّضِيدٌ ﴿10﴾ رِزْقًا لِّلْعِبَادِ وَأَحْيَيْنَا بِهِ بَلْدَةً مَّيْتًا كَذَلِكَ الْخُرُوجُ ﴿11﴾ كَذَّبَتْ قَبْلَهُمْ قَوْمُ نُوحٍ وَأَصْحَابُ الرَّسِّ وَثَمُودُ ﴿12﴾ وَعَادٌ وَفِرْعَوْنُ وَإِخْوَانُ لُوط...

haha

Wani malami ne ya tambayi dalibinsa 5+5? Sai dalibin yace bai sani ba Sai malamin ya kashe dalibin da mari yace nan gaba idan an tambayeka 5+5 kace=10 idan ba haka ba rashin ilimi zai kashe ka Da malamin ya gama lesson sai yace mai tambaya yayi sai dalibin daya mara ya miƙe, yace malam idan kaga ₦1000 da kuma ₦500 wacce zaka dauka? Malamin yace ₦1000 zan dauka sai dalibin shima ya kashe malamin da mar Yace nan gaba idan ka gansu ka dauka gaba daya ko kuma talauci ya kashe ka

DON UWANA DON ALLAH KATSAYA KAJI WANNAN SAKON DOMIN NASAN. ZAI AMMAFA NEKA DUNIYA DA LAHIRA

DON UWANA DON ALLAH KATSAYA KAJI WANNAN SAKON DOMIN NASAN. ZAI AMMAFA NEKA DUNIYA DA LAHIRA *Ka zamo mai yawan tuna mutuwa domin hakan zai sa ka dinga rage son duniyaí ¼í¼ *Ka sani cewa himma da hakuri da dogaro da Allah sune ginshikin saman nasara a Rayuwa. * Ka sani cewa dukkan nasara tana tare da hakuri kuma dukkan tsanani yana tare da sauki. * Ka ribaci kuruciyarka tun kafin tsufanka, * Kayi amfani da damar da Allah yaba ka tun kafin Ka Rasata. * Shin kana yin dukkanin sallolin farilla akan lokaci? * Shin kana bin umarnin Iyayenka, Kanayin abinda zai faranta musu rai? * Shin Kana girmama malamai a matsayinsu na magada Annabawa? * Shin kin san cewa Hijjabi shine kima da mutuncinki? * Ka yawaita yiwa Annabi salati domin yin hakan zai kara ma kusanci da Kauna agareshi. * Ka mayar da Al'Kur'ani yazama abokinka sannan mutanen kirki su zamo sune masu baka shawara. * Ka girmama nagaba dakai, kada ka Wulakanta nakasa da kai. * Ka ji tsoron Allah ka rike amana da gaskiya, komai zaka...

YADDA ZAKAI AMFANI DA SIM 2 A WAYARKA MAI SIM DAYA

Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da kuma MTN, kuma gashi ka wayarka SIM daya take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka amsa kira daga layikan gaba daya. Ga yadda zakai du ka dinga amsa kiran layukan, a wayar taka ta hanyar amfani dalayi 1. - Saka layin da zaka ajiye a waya, se kadanna *62 lambar layin da zaka bari awayar#. Misali; kana da M.T.N da Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to kawai se ka fara sa Aitel din ka danna**62*Lambar MTN din# send. kana gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel din naka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a wayar ka danna #21# se ka danna madannin kira/call key shi ke na.

malamai dangin annabawa sunayen wasu daga cikin malaman kasar nan

1: Sheikh Dahiru Usman Bauchi 2: Sheikh Isah Ali Pantami 3: Sheikh Alhassan Sa'id Jos 4: Sheikh Sani Yahaya Jingir 5: Sheikh Abdullahi Bala Lau 6: Sheikh Halliru Maraya 7: Sheikh Umar Sani Fagge 8: Sheikh Kabir Gombe 9: Sheikh Muhammad Bn Usman 10: Sheikh Jafar Adam 11: Sheikh Auwal Albani Zaria 12: Sheikh Ibrahim Zakzaky 13: Sheikh Abubakar Imam Ikara 14: Sheikh Dr Ibrahim Makari 14: Sheikh Abubakar Mahmood Gumi 15: Sheikh Dr Ahmad Gumi 16: Sheikh Yusif Sambo Rigacikun 17: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa 18: Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo 19: Sheikh Isah Waziri 20: Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara 21: Sheikh Qaribullah Nasiru Kabara 22: Sheikh Abubakar Gero Argungun 23: Sheikh Aliyu Harazimi 24: Sheikh Nasidi Gwauron Dutse 25: Sheikh Bello Yabo 26: Sheikh Tijjani Bala Qalarawi 27: Sheikh Ibrahim Bawa Mai Shinkafa 26: Sheikh Isma'ila Idris 28: Sheikh Sa'idu Hassan Jingir 29: Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan 30: Sheikh Yahaya Faruq Chedi 31: Sheikh Tukur Sani Jangebe 32: Sheik...

Sada zumunci 4

Hanyar ziyartar gidansa. Saboda son zumuncin hausawa, shi yasa aka sami al-adar nan ta ciyayya.watau wato daddadare kowa yakawo abincinsa aci tare. Zuwan bature kasar hausa ya raunana al-darmu ta sada zumunci.wai yanxu sai ace kowa yaji dakansa ba wanda yake son zuwa wani gari don ziyarar san uwa. Wai sai a ce zaa matsawa mu2n.wani lokacin in mutanan kauye sunzo ziyara yan uwansu n birni saika ga anyimasa kallon biyu ahu amma yanzu saboda anfara fahimatar addini, anfara rage wnn mumunar dabia wajini ne muso juna muziyaci juna mu karfafa dankon zumunci ta hanyar aurtaiya,da xiyara dadai sauransu. Ya ubangiji kakori shiatan axukantan mu muxamo maso xumunci a rayuwar mu ameen naku prince rabiu

Sada zumunci 3

Wnn ziyarar ne yaga cewa yar yayarsa mai suna dije ta kusa isa aure.don haka yace da talle sai a hada dansa mati da dije aure tunda shima ya girma. Ba wata tantama talle ta amince. da yadawo gida yabada labari akayita murana. Hakika sada zumunci muhimmun abu ne.yana kara dan kwan xumunci ta taimakwan juna da hana aukuwar fitina.wajibi ne kowa ya rika ziyatar dan uwansa duk marar ziyara yan uwa yana yiwa kansa ill. Ba abin jin dadi irin idan mutum nayin wani shaani kamar aure ko suna aga yan uwa duk sun hallara ana ta wasa da dariya da annashuwa. Haka ma idan wani abin jin dadi ya faru, xaka ga in mutun yan kokarin sada zumunci duk an halara.inkarayar arzuki ce sai a taimaka masa. In ciwo ne kowa yayi kokari nemo magani in abin jaje ne kuma ai tafadar allah yakiyaye kowa yaxo yayi jaje. Sada zumunci na daga cikin manya manyan al-adun hausawa makwabci baya kwan uku baiga makwabcinsa ba baije yaji ko lafiya ba.haka a masallaci in akaga baa ganin mu2n sai a tambaya aji ko lafiya ta

Sada zumunci 2

Kayansa da dan guzirin sa mai makon yadawo baya sai kawai yaci gaba da tafiya.da ya isa wani gari a kasar katsina mai suna kusda,sai ya yada zango. Yayi sati biyu yana leburanci har sai da yasami yan kudi ya sai sutura ya kuma sai tsaraba sannan ya kara gaba. Jauro ya wuce katsina ke nan ya kama hanyasa ta jibiya, nan ma barayi suk tare shi suka kwace kayansa.dole ya komo katsina yasami wani gida yazauna yana aikin karfi har saida yasami kudi.shi dai abin da yake so kawai,shi ne yaje ya ziyarci ya uwarsa talle.yana kuma jin kunya a ce ya isa jibiya babu komai a hannunsa.shiyasa ya gwammace yasha wuya don yafita kunya. Da ya isa jibiya fa sai murna da murna. Yar uwarsa talle duk ta rude ta kasa zaune ta kasa tsayedon murnar gann dan uwa. A wnn dare suka kwana ana hira ba bacci. Ana ta tadin iyaye da 'yaya ayi na dabobi ayi na makwabta.haka dai suka dinga bagajiya har assalatu.bayan ya sami satti 1 sai ya shirya ya taho gid.sa zai tahofa sai da aka shirya masa 19 ta arxiki kuma a

Sada zumunci 2

Kayansa da dan guzirin sa mai makon yadawo baya sai kawai yaci gaba da tafiya.da ya isa wani gari a kasar katsina mai suna kusda,sai ya yada zango. Yayi sati biyu yana leburanci har sai da yasami yan kudi ya sai sutura ya kuma sai tsaraba sannan ya kara gaba. Jauro ya wuce katsina ke nan ya kama hanyasa ta jibiya, nan ma barayi suk tare shi suka kwace kayansa.dole ya komo katsina yasami wani gida yazauna yana aikin karfi har saida yasami kudi.shi dai abin da yake so kawai,shi ne yaje ya ziyarci ya uwarsa talle.yana kuma jin kunya a ce ya isa jibiya babu komai a hannunsa.shiyasa ya gwammace yasha wuya don yafita kunya. Da ya isa jibiya fa sai murna da murna. Yar uwarsa talle duk ta rude ta kasa zaune ta kasa tsayedon murnar gann dan uwa. A wnn dare suka kwana ana hira ba bacci. Ana ta tadin iyaye da 'yaya ayi na dabobi ayi na makwabta.haka dai suka dinga bagajiya har assalatu.bayan ya sami satti 1 sai ya shirya ya taho gid.sa zai tahofa sai da aka shirya masa 19 ta arxiki kuma a

Sada xumunci

Tun a zamanin zamunna ba abin ba abin da ke ciyar da alumma gabba irin sadda zummunci shine karfafa dan kwan danganataka da hanyar kai ziyara dadai sauransu A da kafin lalacewar al amura A yanzu mutane suna da kokarin sada zumunci abin mamaki ada ba keke ba mota ba babur ba jirgi dadai sauransu amma mutane sunfi sada zumunci Dalili shi ne mutanan da basu da kasala da sun kansu sannan gasu da kaunar juna. An taba bani labarin wani mutum mai suna jauro. Shidai jauro mutumin wani gari ne maisuna ningi can a kasar bauci. Jauro yana da yar uwa wacce uwa daya uba daya da jauro. Amma ita tana aure ne acan kasar katsina a wani garu wai shi jibiya. Da aka shekara ba aga juna ba rannan ai jauro yagayawa matarsa cewa zashi jibiya ya ziyarci yayarsa talle. Shi kenan yahada yan kayansa da guxirinsa ya kama hamyar jibiya, a wnn lokacin babu kake ko mota. Don haka da kafa ya kama hanya. Ance yana cikin tafiya,da yakwo kungurmin daji sai yan fashi suka far masa.suka yi masa duka suka kwace

Sada xumunci

Tun a zamanin zamunna ba abin ba abin da ke ciyar da alumma gabba irin sadda zummunci shine karfafa dan kwan danganataka da hanyar kai ziyara dadai sauransu A da kafin lalacewar al amura A yanzu mutane suna da kokarin sada zumunci abin mamaki ada ba keke ba mota ba babur ba jirgi dadai sauransu amma mutane sunfi sada zumunci Dalili shi ne mutanan da basu da kasala da sun kansu sannan gasu da kaunar juna. An taba bani labarin wani mutum mai suna jauro. Shidai jauro mutumin wani gari ne maisuna ningi can a kasar bauci. Jauro yana da yar uwa wacce uwa daya uba daya da jauro. Amma ita tana aure ne acan kasar katsina a wani garu wai shi jibiya. Da aka shekara ba aga juna ba rannan ai jauro yagayawa matarsa cewa zashi jibiya ya ziyarci yayarsa talle. Shi kenan yahada yan kayansa da guxirinsa ya kama hamyar jibiya, a wnn lokacin babu kake ko mota. Don haka da kafa ya kama hanya. Ance yana cikin tafiya,da yakwo kungurmin daji sai yan fashi suka far masa.suka yi masa duka suka kwace

Gaskiya tafi kwabo 4

Yakama sana'a sani kuwa ya isa birni yasamu uban gida attajiri.saboda gaskiyar sani sai mai gidan ya mai dashi kamar dansa.ya sakar masa duk dukiyarsa cikin kan kanin lokaci shima yaxama mai kudi yakoma burni yataho da tsohuwarsa suka xauna tare ciki jin dadi allahu akhbar allah yana tare da mai gaskiya Don haka dan uwana yar uwata kada kiriki kwabo akan gaskiya

Gaskiya tafi kwabo 3

Ya cika barayin nan. Sai babban yace kaikuwa maiyasa baka da hikima? Sai sani yakada baki yace ''ai ni in allah yaso baxan taba gaywa muta ne karya ba.katam bayan abin da na dauko nikuwa nagaya maka GASKIYA sabo da allah.don haka ya rage ruwanka kai kuma kaji tsoran allah ka aikata min GASKIYA, ''sai yace wace irin GASKIYA kake so in aikata maka ?sai sani yace GASKIYAR da xaka aikata min itace kada kataba min kudina don kuwa allah ya hana mu2n yaci kayan da banasaba. Kuma duk mai cin kayan da ba nasaba topa baya kan GASKIYA kuma ko badade ko bajima saiya biya wnn ita ce GASKIYA. Da barayin nan suka ji wnn bayani na sani sai kowa jikinsa yay sanyi. Kai yaro wnn jawabi naka abin juyayi ne wace da kudinka nima daga yau na daina sata xan riki GASKIYA.tafi abinka allah yabada saa.sai ya juya waurin yaransa yan fashi yace kuma ku tuba mubi allah mubi GASKIYA kayan xalunci bashi da fa'ida koka cishi sai kabiya walau a duniya kokuma a lahira.haka barayi suka koma cikin gari...

Gaskiya tafi kwabo 2

To ina mai yimaka horo da cewa duk inda xaka ka riki GASKIYA.kada kayarda kayi karya.kada kamanta cewa mai gaskiya yana tare da allah.''sani yay alkawarin cewa xai riki GASKIYA a duk halin da ya xinci kansa. Sani ya nufi birnin kano kwanci tashi har ya nufo wani daji waishi daji falgore.kasan ada babu motoci don haka a kafa yake tafiya cikin kungurmin dajin falgore,bai ankare ba sai yaga karti 5 a gabansa.can sai babansu ya daka masa tsawa yace.''kai ina xaka? sai sani yace ''xani birni cirani'' sai yasake tambayara yace mene ke cikin kunshin daka dauko?? Sai sani yace ''yar curin fura ce kwaya 1 da quli da kuma kudin guxiri masu dan dama'' dajin wnn jawabi sai baban yace kai ku kyale wnn sakaran ya wuce daji tabbabe ne .inba tabbabe ba waxai gayawa barayi ya dauko kudi masu dama cikin kunshi tsumma?sai sani yace maigida ni ba tabbabbe bane da hankalina.in baka yarda ba bari in nuna maka sai ya sauke kaya ya kwance saiga curin fura da qul...

Gaskiya tafi kwabo 1

A wani gari waishi kwantagoran can A kasar katsina anyi wata tsohuwa mai suna laraba.laraba tanada da daya mai suna sani.wata rana sai yaxo ya durkusa gun tsohuwarsa yace yace 'baba kiyi min ixini in tafi cirani don neman na kaina.kinga muna xaune a kauyen nan da ranin nan ba aikin fari bare na baki. Wata rana ma kudin batarwa wuya yake yimin.sai laraba takada baki tace, ''to sani ai shi kenan sai katafi. Yaushe xakai tafi kuma ina xaka?? Sani yace ''in allah ya kaimu jumaa xantafi kano.kinsan jumaa ranace mai tarin albarka. Da juma'a tayi sani yaxo ya durkusa gun mahaifiyarsa ita kuwa tace yatafi sai ya dawo allah yakiyaye.saiyace to baba ki bani dan guxiri mana,''sai laraba takawo kudi tabashi masu dan dama.kasan abin da mahaifi.har yan awakinta tasyar don ta bashi guxirin.data bashi sai tace ''to ga guxiri nan ina allah yaso wannan sai isheka ka kula da kanka harkasamu sana'a.kuma in saye da sayawa xakai kaga kasamu jari.''sani yas...

gaskiya. tafi kwabo

ACIKIN WADANNAN MUTANEN WA YAFI GASKIYA Wani Bakano ne yayi aiki ya sami kudinsa har dubu bakwai cif-cif, sai ya rasa inda zai boye kudin sai wata dabara ta fado mishi sai ya tafi ya haka rami ya binne. Bayan ya gama binnewa tafiyarsa keda wuya sai ga wani bazazzage shima yazo da kudinsa zai rufe, cikin ikon Allah sai ya nufi inda bakano. ya rufe nasa sai yakama haka rami ya danyi nisa da haka sai yaga kudi cus, kawai sai shima ya zuba nashi kudin ya hada ya rufe wato dana bakano, bazazzage yayi tafiyarsa. Can anjima sai bakano ya dawo daukar kudinsa bayan ya ture kasa sai yaga kudinsa da wasu kudin kuma, sai bakano yasa hannu ya kirga iyakar nashi ya rufe sauran a inda suke yayi tafiyarsa abinsa. SHIN WAI TSAKANIN BAKANON NAN DA BAZAZZAGEN NAN WA YAFI GASKIYA NE??? IDAN AKACE KA ZABI SARKIN GASKIYA WA. ZAKA ZABA ACIKINSU??

mal. lado

Lado ne yaje Abuja wajen kawunshi yaje tun karfe takwas 08:00am sai akace mishi bayanan sai karfe biyu zai dawo, don saiya jirashi, yana zaune har karfe daya tayi, yunwa ta fara damunshi kuma gashi dari biyune kacal a aljihunshi, kuma wajen babu abincin haka saidai hotel. Can sai ya yanke shawara ya tashi ya kakkabe jikinshi ya dawo fes ya dauki jakarsa ya sagala kawai gogan naku cikin kwarin gwiwa ya nufi wani hotel, yana shiga reception room sai receptionist din ta tarbeshi tace wani yake nema ko lodgin yakeso? yace mata lodging yakeso, tace masa to daki daya naira dubu arba'in N40,000, yace bakomai zai biya, aiyaga wajen yanada kyau kamar wanda ya baro ne yanzu a Dubai hanyarsa ta dawowa daga U.S. Saiya tambayeta cewa kudinnashi dollersne baida canji ko zasu iya amsa, tace eh ranka ya dade, ta fara bashi girma, daganan ya tambayeta inda restaurant nasu yake yaci abinci saboda yunwa yakeji, nan da nan ta kaishi tace musu sabon customer ne yanzu ya dawo daga U.S saboda haka su kul...

hahah

NISHADI Wani ne yasamu matsala da matarsa sai ya ce mata "ki tattara ka yanki kije gidan ku". tana cikin tattarawa sai babanta ya bugo mata waya, sai tasa a speaker. Bayan sun gaisa sai yace mata "zan turo miki da miliyan daya, mijinki kuma miliyan biyu don ya qara jari", sai tace "to baba". Bayan ta gama wayan sai tace wa mijin "to natafi". Sai yace "wai ina zaki je? Ni cewa nayi ki tattara kayanki in miki wanki". Hahaha! Kun wuni lafiy

kudi. ko soyayya

KUDI KO SOYAYYA? .............................. ....... MONEY OR LOVE? ............... ................... Wani saurayi ne dabudurwarshi suna ta soyayya har wajan shekara 8 tun suna yara suke soyayya har suka girma. Saboda tsabar soyayya in basuga juna ba babu zaman lafiya sun shaku da juna sosai. Kwatsam sai wani attajiri yazo gidan su wannan saurayi da saurayin ya fito suka gaisa sai mai kudinnan ya mikawa saurayin wata jaka.. Da saurayin ya duba cikin jakar sai yaga kudi (dorllas)sun cika jakar sai mai kudin yace naira million dari ne a ciki. Sai saurayin yace na menene? sai maikudi yace naka ne na baka kyauta amma ina so ka tai maka ka barmin budurwar ka in aureta. Shin in kai ne ya zakayi? zaka zabi kudin ko soyayyar?