Gaskiya tafi kwabo 3
Ya cika barayin nan. Sai babban yace kaikuwa maiyasa baka da hikima? Sai sani yakada baki yace ''ai ni in allah yaso baxan taba gaywa muta ne karya ba.katam bayan abin da na dauko nikuwa nagaya maka GASKIYA sabo da allah.don haka ya rage ruwanka kai kuma kaji tsoran allah ka aikata min GASKIYA, ''sai yace wace irin GASKIYA kake so in aikata maka ?sai sani yace GASKIYAR da xaka aikata min itace kada kataba min kudina don kuwa allah ya hana mu2n yaci kayan da banasaba. Kuma duk mai cin kayan da ba nasaba topa baya kan GASKIYA kuma ko badade ko bajima saiya biya wnn ita ce GASKIYA. Da barayin nan suka ji wnn bayani na sani sai kowa jikinsa yay sanyi. Kai yaro wnn jawabi naka abin juyayi ne wace da kudinka nima daga yau na daina sata xan riki GASKIYA.tafi abinka allah yabada saa.sai ya juya waurin yaransa yan fashi yace kuma ku tuba mubi allah mubi GASKIYA kayan xalunci bashi da fa'ida koka cishi sai kabiya walau a duniya kokuma a lahira.haka barayi suka koma cikin gari kowa ya kama
Comments
Post a Comment