Gaskiya tafi kwabo 1
A wani gari waishi kwantagoran can A kasar katsina anyi wata tsohuwa mai suna laraba.laraba tanada da daya mai suna sani.wata rana sai yaxo ya durkusa gun tsohuwarsa yace yace 'baba kiyi min ixini in tafi cirani don neman na kaina.kinga muna xaune a kauyen nan da ranin nan ba aikin fari bare na baki. Wata rana ma kudin batarwa wuya yake yimin.sai laraba takada baki tace, ''to sani ai shi kenan sai katafi. Yaushe xakai tafi kuma ina xaka?? Sani yace ''in allah ya kaimu jumaa xantafi kano.kinsan jumaa ranace mai tarin albarka. Da juma'a tayi sani yaxo ya durkusa gun mahaifiyarsa ita kuwa tace yatafi sai ya dawo allah yakiyaye.saiyace to baba ki bani dan guxiri mana,''sai laraba takawo kudi tabashi masu dan dama.kasan abin da mahaifi.har yan awakinta tasyar don ta bashi guxirin.data bashi sai tace ''to ga guxiri nan ina allah yaso wannan sai isheka ka kula da kanka harkasamu sana'a.kuma in saye da sayawa xakai kaga kasamu jari.''sani yasa hanni biyu yakarba yay godiya.har xai tafi
Comments
Post a Comment