Sada zumunci 2

Kayansa da dan guzirin sa mai makon yadawo baya sai kawai yaci gaba da tafiya.da ya isa wani gari a kasar katsina mai suna kusda,sai ya yada zango. Yayi sati biyu yana leburanci har sai da yasami yan kudi ya sai sutura ya kuma sai tsaraba sannan ya kara gaba. Jauro ya wuce katsina ke nan ya kama hanyasa ta jibiya, nan ma barayi suk tare shi suka kwace kayansa.dole ya komo katsina yasami wani gida yazauna yana aikin karfi har saida yasami kudi.shi dai abin da yake so kawai,shi ne yaje ya ziyarci ya uwarsa talle.yana kuma jin kunya a ce ya isa jibiya babu komai a hannunsa.shiyasa ya gwammace yasha wuya don yafita kunya. Da ya isa jibiya fa sai murna da murna. Yar uwarsa talle duk ta rude ta kasa zaune ta kasa tsayedon murnar gann dan uwa. A wnn dare suka kwana ana hira ba bacci. Ana ta tadin iyaye da 'yaya ayi na dabobi ayi na makwabta.haka dai suka dinga bagajiya har assalatu.bayan ya sami satti 1 sai ya shirya ya taho gid.sa zai tahofa sai da aka shirya masa 19 ta arxiki kuma a

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA