kudi. ko soyayya

KUDI KO SOYAYYA? .............................. ....... MONEY OR LOVE? ............... ................... Wani saurayi ne dabudurwarshi suna ta soyayya har wajan shekara 8 tun suna yara suke soyayya har suka girma. Saboda tsabar soyayya in basuga juna ba babu zaman lafiya sun shaku da juna sosai. Kwatsam sai wani attajiri yazo gidan su wannan saurayi da saurayin ya fito suka gaisa sai mai kudinnan ya mikawa saurayin wata jaka.. Da saurayin ya duba cikin jakar sai yaga kudi (dorllas)sun cika jakar sai mai kudin yace naira million dari ne a ciki. Sai saurayin yace na menene? sai maikudi yace naka ne na baka kyauta amma ina so ka tai maka ka barmin budurwar ka in aureta. Shin in kai ne ya zakayi? zaka zabi kudin ko soyayyar?

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA