DON UWANA DON ALLAH KATSAYA KAJI WANNAN SAKON DOMIN NASAN. ZAI AMMAFA NEKA DUNIYA DA LAHIRA

DON UWANA DON ALLAH KATSAYA KAJI WANNAN SAKON DOMIN NASAN. ZAI AMMAFA NEKA DUNIYA DA LAHIRA *Ka zamo mai yawan tuna mutuwa domin hakan zai sa ka dinga rage son duniyaí ¼í¼ *Ka sani cewa himma da hakuri da dogaro da Allah sune ginshikin saman nasara a Rayuwa. * Ka sani cewa dukkan nasara tana tare da hakuri kuma dukkan tsanani yana tare da sauki. * Ka ribaci kuruciyarka tun kafin tsufanka, * Kayi amfani da damar da Allah yaba ka tun kafin Ka Rasata. * Shin kana yin dukkanin sallolin farilla akan lokaci? * Shin kana bin umarnin Iyayenka, Kanayin abinda zai faranta musu rai? * Shin Kana girmama malamai a matsayinsu na magada Annabawa? * Shin kin san cewa Hijjabi shine kima da mutuncinki? * Ka yawaita yiwa Annabi salati domin yin hakan zai kara ma kusanci da Kauna agareshi. * Ka mayar da Al'Kur'ani yazama abokinka sannan mutanen kirki su zamo sune masu baka shawara. * Ka girmama nagaba dakai, kada ka Wulakanta nakasa da kai. * Ka ji tsoron Allah ka rike amana da gaskiya, komai zakayi kayi don Allah, sai allah ya taimake ka. * Ka yawaita yin sadaka sai Allah ya taimake ka akan makiyanka. * ka sowa dan uwanka abinda kake sowa kanka. * Ka guji yin Hassada domin tana cin kyawawan ayyuka kamar yadda wuta take cin itace. * Kada ka zamo barawo, ko munafiki, ko mazinaci, ko azzalimi, ka sani cewa duniya ba madawwamace ba, zakaje kasadu da wanda ya halicceka. * Ka sani cewa Idan kafi karfin mutane ai ba kafi karfin Allah ba, kuma yana nan a madakata zakazo kasameshi. *Shin kana sada zumunci,í ½íºï¿¼ kuma kana kyautatawa makocinka? Ka sani cewa duk wanda yarike Annabi (S.A.W) baze taba wulakantaba. * Shin wa kafiso, wa.kafi kauna, wa ya can-canta kaso, menene so, wa ya kamata ka so? Ina rokonka A matsayinka na masoyin manzon Allah (S.A.W) me kaunarsa me son yada zancen Manzon Allah (S.A.W) kayi sharing din wannan ga masoyansa da wannan message domin duk wanda yai umarni da kyakkyawan aiki yana da ladan Sadaka. Allah ka sadamu da Annabi, âAmeenâ Allah kakaremu daga mugwayen bayinka ameeen

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA