YADDA ZAKAI AMFANI DA SIM 2 A WAYARKA MAI SIM DAYA
Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da kuma MTN, kuma gashi ka wayarka SIM daya take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka amsa kira daga layikan gaba daya. Ga yadda zakai du ka dinga amsa kiran layukan, a wayar taka ta hanyar amfani dalayi 1. - Saka layin da zaka ajiye a waya, se kadanna *62lambar layin da zaka bari awayar#. Misali; kana da M.T.N da Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to kawai se ka fara sa Aitel din ka danna**62*Lambar MTN din# send. kana gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel din naka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a wayar ka danna #21# se ka danna madannin kira/call key shi ke na.
Comments
Post a Comment