Sada xumunci

Tun a zamanin zamunna ba abin ba abin da ke ciyar da alumma gabba irin sadda zummunci shine karfafa dan kwan danganataka da hanyar kai ziyara dadai sauransu A da kafin lalacewar al amura A yanzu mutane suna da kokarin sada zumunci abin mamaki ada ba keke ba mota ba babur ba jirgi dadai sauransu amma mutane sunfi sada zumunci Dalili shi ne mutanan da basu da kasala da sun kansu sannan gasu da kaunar juna. An taba bani labarin wani mutum mai suna jauro. Shidai jauro mutumin wani gari ne maisuna ningi can a kasar bauci. Jauro yana da yar uwa wacce uwa daya uba daya da jauro. Amma ita tana aure ne acan kasar katsina a wani garu wai shi jibiya. Da aka shekara ba aga juna ba rannan ai jauro yagayawa matarsa cewa zashi jibiya ya ziyarci yayarsa talle. Shi kenan yahada yan kayansa da guxirinsa ya kama hamyar jibiya, a wnn lokacin babu kake ko mota. Don haka da kafa ya kama hanya. Ance yana cikin tafiya,da yakwo kungurmin daji sai yan fashi suka far masa.suka yi masa duka suka kwace

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA