Sada zumunci 4
Hanyar ziyartar gidansa. Saboda son zumuncin hausawa, shi yasa aka sami al-adar nan ta ciyayya.watau wato daddadare kowa yakawo abincinsa aci tare. Zuwan bature kasar hausa ya raunana al-darmu ta sada zumunci.wai yanxu sai ace kowa yaji dakansa ba wanda yake son zuwa wani gari don ziyarar san uwa. Wai sai a ce zaa matsawa mu2n.wani lokacin in mutanan kauye sunzo ziyara yan uwansu n birni saika ga anyimasa kallon biyu ahu amma yanzu saboda anfara fahimatar addini, anfara rage wnn mumunar dabia wajini ne muso juna muziyaci juna mu karfafa dankon zumunci ta hanyar aurtaiya,da xiyara dadai sauransu. Ya ubangiji kakori shiatan axukantan mu muxamo maso xumunci a rayuwar mu ameen naku prince rabiu
Comments
Post a Comment