BUHARI ZAIYI BINCIKE
BUHARI ZAI BINCIKI KUDADEN DA'AKA SACE MILLIYAN 6.9 A GWAMNATIN JONATHAN •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• •••••••••••• Acikin wata bincike the gwamnati ta gudanar ta tono wata sata da akayi da ya kai Dala Miliyan 6 wai domin siyan wajen tsayawa na musamman domin gudanar da jawabi ma shugaban kasa Jonathan. . Bincike ya nuna cewa shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa a wancan lokacin Mr. Gordon shine ya shiryo wannan cuwacuwa, shi kuma shugaban kasa ya bada izinin fitar da kudin ita kuma Diezani ta bada kudin ta wata asusun kamfanin mai NNPC ta kasa dake wata banki a kasar Amurka. . Ko da yake ba'a siya taburin ba amma dai kude tuni an waske dasu. . A shirin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yake na ganin ya kawar da rashawa da cin hanci a kasar nan, wata sabuwar badakala ta sake bullowa na bincikar gwamnatin Goodluck Jonathan, inda Buhari ya fara shirin bincikar Jonathan da wasu mukarrabansa guda biyu kan kudi dala milyan 6.9 na sayen na'ur...