SABON SALON AIKIN BUHARI A FADAR ASO ROCK YANA BAWA MA'AIKATAN FADAR MAMAKI

SALON AIKIN BUHARI A FADAR ASO ROCK YANA BAWA MA'AIKATAN FADAR MAMAKI ____________________ A wata majiya data fito daga fadar Aso rock villa, ma'aikatan fadar sun bayyana mamakinsu dangane da irin salon aikin Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Da suke bayyana hqkan, wasu daga cikin ma'aikatan sunbayyana cewar, shugaba Buhari yana fitowa Office Karfe bakwai (7:00) sannan baya barin office sai tsakar dare, inkuma kaga yaleko waje to sallah ce ta fiddashi, sannan kuma da zarar yayita yake komawa bakin aiki muddin baida wasu masu bukatar ganawa dashi. Da yake tsokaci kan wannan magana, mai magana da yawun shugaba Buhari Malam Garba shehu ya cewa yayi, tabbas Buhari yana fita office karfe 7:00 kuma kafun yafita office akasari kullum sai yaji labaran radio tun karfe 6:00 don jin yaya kasar nan ta kwana kafun yaje ya kama aiki. Inji Garba shehu Aiki Ga mai kareka, ina kafito aiki, ina zaka aiki. Allah ya kare Baba

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA