DAN NIGERIA A ENGILA
***DAN NAIGERIA A ENGILA******** Wani dan Nigeria ne yaje engila yana cikin tafiya sai yazo inda zai tsallaka TITI , tsallaka titinsa ke da wuya sai wani dan sanda ya kamashi saka makon bai tsallaka bisa ka’ida ba . Sai dan sanda yace masa nakamaka kuma sai ka biya TARA ta naira {100} wato a kudinmu na nan, Dan Nigeria yayi ta bada hakuri amma ina dan sandan engila yaki hakura sakamakon dokar kasa ce ta sa don haka ya nunawa dan Nigeria dole ne ya biya wannan kudin wato naira 100. Da Nigeria ya hakura ya fito da dari biyar {500} ya mikawa dan sanda shikuma yace babu canji aka nemi canji aka rasa . Koda dan nigeria ya budi baki sai yace “ ka rike 500 din zanyi ta tsallakawa hara in tsallaka na 500 dina” Waw inji dan sanda sai yace dan wace kasa ne kai sai yace NIGERIA sai dan sanda yace NO WONDER. Zaku iya biyomu ta wannan PAGE namu mai albarka wato èèèè @[174223056110540:0] Kokuma blog dinmu mai tarin albarka wato èèèè http://www.rabswudil.mywapblog.com
Comments
Post a Comment