LABARIN WANI MALAMI

Wani Malami yaje gidan wani attajiri sai aka kawo masa tuwon shinkafa miyar taushe da naman kaji me yawa, malam yaci tuwo da naman kaji yayi dam. Sai yace Allah ka kara tsira da aminci ga annabi Shu'aibu: sai me gidan yace toh Allah gafarta malam wani abu ne ya faru? Sai malam yace Ehhhh "Ai shine yayi addu'a kaji suka daina tashi sama......

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA