agonar rago.
Shan tuffa guda daya a rana na magance cututtuka da dama, kuma yawan shan ta na jinkirta zuwan tsufa. Idan ana so a jinkirta tsufan jiki ba sai an kashe kudi mai yawa a kan mayukan da suke jinkirta tsufa ba, maimakon haka sai a sayi tuffa a rika sha. Yin hakan zai jinkirta tsufarn jiki da ta fuska. Tiffa na dauke da sinadarin bitamin C da na A. Amman idan kanasan kayi amfani da ita dan gyara ko jinkirta tsufan fuska data jiki,to ba sha kadai zakayi ba dole se ka rinka shafata a jiki kuma Ga yadda za ku yi amfani da tuffa don jinkirta tsufar fuska da ta jiki. · Tuffa da zuma: Ku markada ko daka tuffa, sai ku zuba zuma cokali biyu, sannan ku kwaba sosai. Daga nan ku wanke fuska da sabulu kafin ku shafa a fuskarku ko jikinku. Sai ku wanke bayan minti 30. Yawan shafa wannan hadin zai sanya hasken fata. Ku gwada ku gani. Barkan mu da safiya