ADDU'AR SHIGA MASALLACI :

LARABCI - أَعوذُ بِاللّهِ العَظِيـمِ، وَبِوَجْهِـهِ الكَرِيـمِ وَسُلْطـَانِه القَدِيـمِ، مِنَ الشَّيْـطَانِ الرَّجِـيمِ، بِسْـمِ اللّهِ وَالصَّلَاةُ وَالسَّلامُ عَلَى رَسُولِ اللّهِ، اَللَّهُـمَّ افْتَـحْ لِي أَبْوَابَ رَحْمَتـِك " 'A'oodhu billaahil-'Adheem, wa bi-Wajhihil-Kareem, wa Sultaanihil-qadeem, minash-Shaytaanir-rajeem. Bismillaahi, wassalaatu Wassalaamu 'alaa Rasoolillaahi. Allaahum-maftah lee 'abwaaba rahmatika. ENGLISH - I seek refuge in Almighty Allah, by His Noble Face, by His primordial power, from Satan the outcast. In the Name of Allah, and blessings and peace be upon the Messenger of Allah. O Allah, open before me the doors of Your mercy. HAUSA: ~~~ Ina neman tsari da Allah Mai Girma, da Zatinsa mai girma, da Sarautarsa Madawwamiya, (neman tsarin).daga Sharrin Shaitan Jefaffe daga Rahmar Allah. Da sunan Allah, Salati da aminci su tabbata ga Manzon Allah. Ya Allah (ina rokonka) ka bude kofofin rahamarka agareni". FA'IDA - Idan ka karanta wannan addu'ar alokacin da zaka shiga masallaci, INSHA ALLAHU Allah zai tsareka daga sharrin shaitan.. ba zai samu damar biyoka domin ya lalata maka ayyukanka ba, Kuma Allah zai bude maka kofofin rahamarsa, duk abinda ka roka Insha Allah Allah zai amsa maka. ADUBA : * Sahihul-Jami' As-Saghir (Hadith no. 4591), * Ibn As-Sunni (Hadith no. 88), * Abu Dawud 1/126. * Sahihul-Jami' 1/528. * Sahihu Muslim 1/494. * Sunanu Ibn Majah 1/128-129.

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA