***ABOKI NA GARI JARI***
Via #PRINCE_RABIU Manzon Allah saw yace : kada kayi abota da mutum sai yana da imani, Mal Ibnul Qayyim yace, zama da mutane na gari ya kan Canja ka daga Abu shida zuwa Abu shida, Na daya daga shakka zuwa yaqini Na biyu daga Riya zuwa iklasi Na uku daga rafkana zuwa zikrin ambaton Allah subhanahu-wata'ala Na hudu daga kwadayin duniya zuwa kwadayin lahira . Na biyar daga girman kai zuwa tawali'u, Na shida daga Mummmunar Niyya zuwa nasihah ta alkhairi. Wani malami yace nuna mini WAYE abokinka NI kuma zan Gaya maka kai waye ! Su WAYE abokanka ?
Comments
Post a Comment