yadda xakaji sirrin budurwarka ko matarka a waya

SHIN KOKASAN ZAKA IYA SAURAREN HIRAR DA BUDURWARKA TAKE IDAN WANI YAKIRATA AWAYA BATAREDA TASAN KANAJIBA??? nasan abin zakujishi da ban mamaki sosai amma indai kun nutsu kunyi yadda nace kuyi zaku iya.

YADDA ZAKUYI AIKIN kasamu wayar tata kokuma wayar wanda kakeso kaji hirar tasa kawai sai ku danna *67 sai lambar wayarka sannan # misali *6708067xxxx# sai kayi send.

shikkenan duk wanda yakira wayarta zatayi ringing a wayarta bayan wasu en lokuta sai kaima kiran yashigo wayarka to amma karka daga kadan jira ta daga da kanta daganan kawai sai kara a kunnenka zakaji duk irin hirar dazasuyi batareda sunsan kanajinsuba DOMIN FITA DAGA TSARIN danna ##67# amma ka tabbata wayoyinku da kudi da taka da tatan.

NOTE:- Amma gaskiya wannan tutorial yanada matsala sosai musamman ta bangaren iyali en uwa da abokan arzuki dan haka barinsa shine mafi alkhairi. sannan ga yadda zakayi kakare kanka da masu hada wannan aiki. ka danna ##62# ko ##67# akowane lokaci ba wanda zaiji wayar dakakeyi

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA