magan a gonar. rago

A MBAR,yana qara kyan fatar jiki wadda aljani ya bata,yana qara soyayya tsakanin mata da miji idan dayansu yana amfani dashi,idan aka hadashi da man zaitun da man habbat sauda ana shafawa yana halakar da aljani,yana maganin xafin jiki,daciwon gabobi,____MAGA RYA,ana amfani da ita wajen magance sihiri,ana xuba garin ganyenta a cikin ruwa akaranta ayoyin bata sihiri a ciki aringa sha anashafe jiki,tsawon lokaci insha allahu xa asami lfy,shi ganyen magarya yana maganin cututtukan hanji da hanta yana tsayar da jini mai xuba sanadiyyar rauni ko gyambo,yana maganin gudawa da asma___KAMUN,ya na maganin cutar daji idan anashansa da xuma da garin habbat sauda da hidal,yana maganin ciwon hanta,yana qara karfin namiji idan aka hadashi da man shanu sannan yana maganin aljani___

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA