MTN USERS ONLY

YADDA ZAKUYI WHATSAPP KYAUTA ALAYIKANKU NA MTN Ka tabbatar kanakan tsarin mtn trutalk 400# ko smoothtalk 401# ko ipulse 4061#. Saika shiga cikin mssg karubuta SETTINGS katura zuwa ga 3888 ka saurara MTN Zasu turoma da wani setting saikayi save dinsa shikenan idan zakuyi WHATSAPP sai kuyi activate din wannan setting. Karku manta akan tsarin danayi bayani idan bawanda na fadiba bazaiyiba

Comments

Popular posts from this blog

SUNAYEN SAHABBAN ANNABI (S.A.W) GUDA GOMA WA "YANDA SUKA MUTU DA CERTIFICATE NA SHIGA ALJANNAH

FARILLAN SALLAH

MTN BONANZA